Pars Today
Kamfanin Man fetur na kasar Libya ne ya sanar da cewa; Masu dauke da makaman sun kwace iko da wani wurin hakar mai mai muhimmanci wanda yake a kudu maso yammacin kasar
Hukumar zabe ta kasa a Libiya ta sanar da cewa ba ta da kudaden da zata shirya zaben kasar.
Al'ummar Tawariq da ke kudancin kasar Libya ne su ka gudanar da Zanga-zangar a jiya Talata suna masu yin Allah wadai da harin da jiragen yakin Amurka Suka kai wa yankin nasu
Sojan Ruwan Kasar Libya ne su ka sanar da ceto da 'yan ci-ranin daga halaka a gabar yammacin ruwan kasar
Kafafen watsa labarun kasar Libya sun sanar da cewa kungiyar 'yan ta'adda da Da'esh ta kai hari akan wani ofishin 'yan sanda da ke yankin kudu masu gabacin kasar
Rahotanni daga kasar Libiya sun bayyana cewar wasu 'yan bindiga da ake zaton 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Daesh (ISIS) ne sun kashe mutane 6 a wani hari da suka kai kudancin kasar Libiya a jiya Juma'a.
Rahotanni daga Libiya na nuna wasu 'yan bindiga sun sace wasu ma'aikata 'yan asalin kasar Masar 6 a gabashin Libiya.
Taron na kwanaki biyu an yi shi ne a garin Palemo da ke kasar Italiya
An bude wani taron muhawara na tattauna batun rikicin kasar Libiya a birnin Palerme na kasar Italiya.
Komitin tsaro na majalisar dinkin duniya ya amince da wani kuduri na dorawa kasar Libya takunkumin tattalin arziki saboda samun cin zarafin mata mai yawa a kasar.