-
Libya: Sabon Fada Ya Sake Barkewa A Birnin Tripoli
Sep 18, 2018 18:56Kamfanin dillancin labaru na Anatoli ya ce an rika samun fadace-fadace nan da can a cikin babban birnin kasar ta Libya tripoli
-
Saiful Islam Ghaddafi Ya Gana Da Wasu Jami'an Kasashen Masar Da UAE
Sep 18, 2018 15:00Wasu majiyoyi a kasar Libya sun bayar da bayanai dangane da wata ganawa tsakanin Saiful Islam Ghaddafi dan tsohon shugaban Libya marigayi Kanar Ghaddafi, da kuma wasu jami'an gwamnatocin masar da kuma hadaddiyar daular larabawa.
-
Libya: Tabarbarewar Harkokin Tsaro Na Damun Mutanen Birnin Tripoli
Sep 17, 2018 13:10Mazauna birnin na Tripoli sun gudanar da Zanga-zangar nuna damuwarsu akan tabarbarewar harkokin tsaro
-
Al'ummar Tripoli Fadar Mulkin Libiya Sun Yi Zanga-Zangar Yin Allah Wadai Da Gwamnatin Kasar
Sep 17, 2018 07:21Daruruwan al'umma a birnin Tripoli fadar mulkin kasar Libiya sun gudanar da zanga-zangar lumana suna rera taken yin Allah wadai da gwamnatin kasar sakamakon matsalolin tsaro da kasar ke ciki.
-
Kwamitin Sulhu Na Libiya Ya Gabatar Da Kudirin Magance Rikicin Kasar
Sep 13, 2018 19:17Shugaban Kwamitin Sulhu na kasar Libiya ya gabatar da wani sabon kudiri na tabbatar da sulhu a kasar
-
Fira Ministan Libiya Ya Zargi Wasu Kasashen Waje Da Hannu A Tashe-Tashen Hankulan Kasarsa
Sep 13, 2018 12:40Fira ministan Libiya ya bayyana cewa wasu kasashen waje suna da hannu a ruruta wutan rikici a Libiya da nufin cimma munanan manufofinsu a kasar.
-
Firaiministan Kasar Libya Ya Ce Har Yanzun Lokacin Gudanar Da Zabe A Kasar Bai Yi Ba
Sep 12, 2018 11:53Firaiministan kasar Libya Fa'iz Suraj ya bayyana cewa rashin tabbataccen zaman lafiaya ya sa bai zai yu a gudanar da zabubbuka a kasar ba.
-
Ma'aikatan Kamfanin Man Fetur Na Kasar Libya Biyu Ne Yan Bindiga Suka Kashe A Birnin Tripoli
Sep 10, 2018 18:55Yan bindiga sun kashe ma'aikatan kamfanin man fetur na kasar Libya biyu a wani harin da suka kai kan babban cibiyar kamfanin a birnin Tripoli a yau Litinin.
-
Libya: Janar Haftar Ya Barazanar Cewa Sojoji Za Su Kwace Iko Da Birnin Tripoli
Sep 07, 2018 19:04Bbaban hafsan hafsoshin sojin kasar Libya Janar khalifa Haftar ya yi barazanar cewa, sojojin kasar za su kwace iko da birnin Tripoli, matukar gwamnatin hadin kasa da ke da mazauni a birnin ba ta iya kawo karshen tashe-tashen hankula a birnin ba.
-
Libya: Jami'an Diplomasiyyar Kasashe Da Dama Sun Fice Daga Tripoli
Sep 07, 2018 05:39Kafafen watsa labaran kasar Libya sun ce ficewar jami'an diplomasiyyar ya biyo bayan fadan da aka dauki mako guda ana yi a tsakanin bangarorin da suke dauke da makamai