Pars Today
Dauki ba dadi tsakanin kungiyoyi masu dauke da makamai a birnin Tripoli fadar mulkin kasar Libiya a cikin mako guda kacal ya lashe rayukan mutane fiye da 60 tare da jikkata wasu 159 na daban.
Majiyar Majalisar Dinkin Duniya Ta Sanar Da Cimma Yarjejeniyar Tsagaita Wutar Yaki A Libya
Gwamnatin kasar Libya ta sanar da cewa, fiye da iyalai 1800 ne suka tsere daga birnin Tripoli, sakamakon tashe-tashen hankulan baya-bayan nan.
hukumomin birnin Tripoli sun sanya dokar ta bace sandiyar tashin hanakali da ya auku a birnin
Fursinoni a gidan yarin Ain Zara a cikin birnin Tripoli na kasar Libya kimani 400 suka fice daga gidan yarin a dai dai lokacinda fada ta barke tsakanin kungiyoyi dauke da makamai a cikin birnin.
Majalisar shugabancin kasar Libya ta sanar da kafa dokar hana zirga-zirga a ciki birnin Tripoli.
Babban magatakardar Majalisar Dinkin Duniya Antonio Gutrres ya yi kiran na ganin an tsaida fadan da ake yi a tsakanin masu dauke da makamai a gefen birnin Tripoli
Gwamnatin hadin kan kasa a Libya ta sanar da cewa an cimma matsaya kan dakatar da bude wuta a tsaanin kungiyoyin da suke dauke da makamai a birnin Tripoli fadar mulkin kasar.
Kungiyar Agaji ta kasa da kasa ta Red Cross ta fitar da bayani a yau juma'a tana cewa; Ta tuntubi dukkanin bangarorin da suke fada da juna domin isar da kayan agaji ga mabukata
Fira ministan gwamnatin hadin kan kasar Libiya ya bayyana mamakin gwamnatin kasar kan yadda rikicin birnin Tripoli fadar mulkin kasar ya dauki tsawon kwanaki tare da lashe rayukan jama'a masu yawa.