Pars Today
Ma'aikatar lafiya ta kasar Libiya ta sanar da cewa: Yawan mutanen da suka rasa rayukansu a dauki ba dadin da ake ci gaba da gudanarwa a gefen birnin Tripoli fadar mulkin kasar ya karu.
Ministan cikin gida na kasar Libiya ya sanar da cewa an cimma yarjejjeniya tsagaita wuta tsakanin gwamnatin hadin kan kasar da masu bore a Tripoli babban birnin kasar
Kimanin mutane 6 ne suka rasa rayukansu a wani gumurzu da aka yia kusa da birnin Tripoli na kasar Libya a jiya.
Jami'an tsaron Libya ne suka sanar da fadan a tsakanin kungiyoyin da ke dauke da makamai
Rahotani sun ce hadaddiyar daular larabawa tana taimakawa 'yan ta'addar Libiya da makamai.
Majalisar kasar ta Libya ta bakin shugabanta Akilah Salih Isa ta mayar da martani akan harin ta'addancin da aka kai a yankin Ka'am a yammacin kasar.
shugabar Majalisar dokokin kasar Libya ta bukaci hadin kai tsakanin jami'an tsaron kasar don yakar yan ta'adda a kasar.
Ma'aikatar harkokin cikin gidan Libya a karkashin gwamnatin hadin kan kasa ta sanar da halin ko-ta-kwana bayan harin da kungiyar Da'esh ta kai wa birnin Tripoli
Wasu gungun 'yan bindiga sun kai farmaki kan wajen binciken ababan hawa a garin Zliten da ke gabashin birnin Tripoli fadar mulkin kasar Libiya, inda suka kashe sojojin gwamnatin kasar hudu.
Ma'aikatar harakokin wajen Libiya ta ce kokarin da hukumomin Turai ke yi na dawo da bakin haure na kasashen Afirka da suke kasashen Turan zuwa kasar Libiya, zalinci ne kuma abu da kasar ba za ta amince da shi ba.