-
Iraki: Aa Gano Makamai Masu Yawa A Cikin Birnin Bagadaza
Feb 05, 2018 12:26Rundunar Sojan Iraki mai fada da ta'addanci ce ta sanar da gano mabuyar makaman a cikin wurare daban-daban na babban birnin kasar.
-
Sudan: Gwamnati Za Ta Tattara Makaman Da Suke Hannun Fararen Hula A Darfur
Aug 08, 2017 12:10Jaridar al-sharkal-Ausat ta ambato gwamnatin ta Sudan za ta tattara makamai daga hannun fararen hular yankin Darfur.
-
Gwamnatin Siriya Ta Jaddada Cewa Babu Wani Makami Mai Guba Da Ta Mallaka
Jul 03, 2017 17:41Mataimakin ministan harkokin wajen kasar Siriya ya jaddada dukkanin makamai masu guda da Siriya ta mallaka an lalata su karkashin sanya ido kungiyoyin kasa da kasa, don haka babu wani makami mai guda mallakin gwamnati.
-
Masar: An Gano Makamai A Yankin Sina
May 14, 2017 06:40Sojojin Kasar Masar sun sanar da gano makamai masu yawa da abubuwa masu fashewa a yankin Sina.
-
Faransa Ta Gindaya Sharadin Dage Takunkumin Haramcin Hana Sayarwa Libiya Makamai
Jan 19, 2017 14:58Kasar Faransa ta fayyace sharadin dage takunkumin haramcin sayarwa gwamnatin Libiya makamai.
-
Kungiyar Tarayyar Turai Za Ta Fitar Da Sabbin Dokoki Kan Mallakar Makami
Dec 21, 2016 16:37Kungiyar tarayyar turai ta sanar da cewa, za ta fitar da sabbin dokoki mafi tsauri dangane da mallakar makami a cikin kasashe mambobin kungiyar.