-
Masar: An Kama Dan Ta'adda Mafi Hatsari A Kasar Libya
Oct 09, 2018 06:44Kakakin sojojin kasar Libya masu biyayya ga Halifa Haftar ya sanar da cewa sun kama dan ta'addar kasar Masar mafi hatsari a garin Derna a jiya Litinin.
-
Za'a Ci Tarar Wadanda Suka Ki Kada Kuri'arsu A Zaben Shugaban Kasar Masar Da Ya Gabata.
Oct 08, 2018 18:57Hukumar Zabe a kasar Masar ta bada sanarwan cewa tana fitar da sunayen wadanda suka cancanci kada kuri'unnsu a zaben shugaban kasa da ya gabata amma basu yi hakan sannan ta mikawa babban mai gabatar da karan kasar don dora masu tara.
-
Morsi Ya Ce Ba Zai Taba Amincewa Da Juyin Mulkin Da Sisi Yayi Masa Ba
Oct 05, 2018 11:03Hambararren shugaban kasar Masar Muhammad Morsi ya bayyana cewar ba zai taba amincewa da juyin mulkin da shugaban kasar Masar din na yanzu Abdel Fattah al-Sisi yayi masa.
-
Kungiyar Kare Hakkin Bil-Adama Ta Amnesty International Ta Yi Suka Kan Cin Zarafi A Kasar Masar
Sep 25, 2018 05:51Sakamakon yadda gwamnatin Masar take ci gaba da cin zarafin bil-Adama a kasar musamman tauyaye hakkin 'yan adawa tare da zartar da hukunce-hukunce masu tsanani kansu; Kungiyar Kare Hakkin Bil-Adama ta Amnesty International ta yi tofin Allah tsine tare da yin gargadi kan lamarin.
-
Kotu A Masar Ta Yanke Hukuncin Daurin Rai Da Rai A Gidan Kurkuku Kan 'Yan Kungiyar Ihwan Ta Kasar
Sep 24, 2018 07:09Wata kotu a Masar ta zartar da hukuncin daurin rai da rai a gidan kurkuku kan shugaban kungiyar Ihwanul-Muslimin ta kasar da wasu mukarrabansa.
-
Amnesty Ta Soki Yadda Ake Take Hakkokin Dan'adam A Kasar Masar
Sep 21, 2018 11:56Kungiyar kare hakkin dan 'adam ta kasa da kasa Amnesty International ta soki yadda ake hana mutanen Masar tofa albarkacin bakinsu
-
Wata Kotu A Masar Ta Bada Belin 'Ya'yan Tsohon Shugaban Kasa Hosni Mubarak
Sep 20, 2018 19:07Wato kotu a birnin alkahira na kasar Masar ta bada belin 'ya'yan tsohon shugaban kasa Hosni Mubarak a yau Alhamis bayan tsare su da aka yi a ranar Asabar da ta gabata.
-
Kotu A Masar Ta Ba Da Umurnin Kamo 'Ya'yan Mubarak Saboda Badakalar Kudade
Sep 15, 2018 16:32Wata kotun shari'ar laifuffuka a kasar Masar ta ba da umurnin kamo 'ya'yan hambararren shugaban kasar Hosni Mubarak saboda zargin badakalar kudade a kasuwar hada-hadan kudade na kasar.
-
Shugaban Kungiyar Tarayyar Turai Ya Caccaki Donald Trump
Sep 15, 2018 11:21Shugaban kwamitin gudanarwa na kungiyar tarayyar turai Jean-Claude Junker ya caccaki shugaban kasar Amurka Donald Trump dangane da matsalolin da yake ta haifar wa duniya.
-
Fursunonin Siyasa Suna Cikin Mawuyacin Hali A Gidajen Kurkukun Kasar Masar
Sep 13, 2018 12:36Fursunonin siyasa da ake tsare da su tun bayan rikicin siyasar kasar Masar a shekara ta 2013 suna cikin mawuyacin hali a gidajen kurkuku.