Pars Today
Gwamnatin Italiya ta saki wani tsohon ministan kasar Masar da jami'an tsaron kasar suka kame tare da yin watsi da bukatar gwamnatin Masar ta mika shi gare ta domin fuskantar hukunci.
Jaridar al-quds al-arabi ta kawo labarin cewa jami'an tsaron kasar Italiya sun kame Muhammad Mahsub wanda tsohon minista ne a kasar Masar.
Dauki ba dadi tsakanin jami'an tsaron Masar da 'yan kungiyar Hasm bangaren sojin kungiyar Ihawanul- Muslimin ta kasar ya lashe rayukan mutane biyar a lardin Qalyubia da ke arewacin birnin Alkahira na kasar.
Majiyar tsaron Sudan ta sanar da cewa: Sojojin Sudan sun yi nasarar kubutar da sojojin Masar da aka sace a yankin da ke tsakanin kasashen Masar da Libiya.
Kafafen yada labarai na kasar Masar sun bayyana cewa an yi wa tsoffin ministoci biyu daurin talala a wasu gidaje a birnin Alkahira.
Ma'aikatar harakokin wajen Amurka ta sanar da dawo da taimakon harakokin tsaro da kasar ke bawa kasar Masar
Cibiyar bada fatawowin addinin Musulunci a kasar Masar ta fitar da sanarwar cewa: Kwararan dalilai sun tabbatar da cewa gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ce ke goyon bayan kungiyoyin 'yan ta'adda a kasar Siriya.
Sojoijin kasar Masar Sun kai sumame a wata mabuyar yan ta'adda na kungiyar Daesh yankin Sina inda suka halaka 13 daga cikinsu suka jakata wasu, sannan suka gano makamai masu yawa a mabuyar.
Dakarun Tsaron Masar sun sanar da hallaka wani kwamandan 'yan ta'addar ISIS a Tsbirin Sinai.
A wannan Lahadi, dakarun tsaron Masar sun kadamar da gagarimin farmaki a garin Rafah dake jihar Sinai kusa da kan iyakar yankin zirin Gaza na Palastinu.