-
Babban Sakataren Majalisar Dinkin Duniya Ya Bukaci Kawo Karshen Yaki A Kasar Yamen
Dec 04, 2017 06:57Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya bukaci kawo karshen kai hare-hare ta sama da kasa kan kasar Yamen tare da hanzarta aikewa da kayayyakin jin kai zuwa kasar.
-
Masar Ta Bayyana Damuwarta Kan Dawowar 'Yan Kungiyar Da'ish Zuwa Yankin Arewacin Afrika
Dec 04, 2017 06:56Ministan harkokin wajen kasar Masar ya bayyana tsananin damuwarsa kasarsa kan yiyuwar dawowar 'yan kungiyar ta'addanci ta Da'ish zuwa yankin arewacin Afrika bayan kashin da suka sha a kasashen Siriya da Iraki.
-
Amurka Ta Fice Daga Yarjejeniyar Duniya kan Bakin Haure Da 'yan Gudun Hijira
Dec 03, 2017 05:51Amurka ta sanar da shirinta na janyewa daga yarjejeniyar duniya kan batutuwan da suka shafi bakin haure da 'yan gudun hijira.
-
Mataimakin Babban Sakataren MDD Ya Tabbatar Da Kura-Kuran Siyasar Saudia Dangane Da Iran
Dec 01, 2017 06:22Mataimakin babban sakataren MDD ya bayyana cewa kura-kuran siyasar gwamnatin kasar Saudia a yankin gabas ta tsakiya ya sanya karbuwan kasar Iran a yankin ya kara yawa.
-
Shugaban Babban Zauren M.D.D Ya Ce: Al'ummar Palasdinu Suna Cikin Mummunan Kangi A Zirin Gaza
Nov 30, 2017 06:45Shugaban babban zauren Majalisar Dinkin Duniya ya yi furuci da cewa: Al'ummar Palasdinu da ke yankin Zirin Gaza na Palasdinu suna cikin mummunan kangi.
-
MDD:An Fara Gudanar Da Taron Geneva Karo Na Takwas
Nov 29, 2017 06:19Kakakin majalisar dinkin duniya ya sanar da fara taron Geneva karo na takwas domin magance rikicin kasar Siriya.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Bukaci Gudanar Da Bincike Kan Cin Zarafin Mata A Kasar Myanmar
Nov 28, 2017 19:01Kwamitin yaki da cin zarafin mata na Majalisar Dinkin Duniya ya bukaci gwamnatin Myanmar ko kuma Burma da ta gudanar da bincike kan cin zarafin mata musulmin Rohingya.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Bukaci Kawo Karshen Kaddamar Da Hare-Hare Kan Kasar Yamen
Nov 28, 2017 18:59Kakakin Hukumar Kula da Ayyukan Jin Kai ta Majalisar Dinkin Duniya "OCHA" ya jaddada bukatar kawo karshen hare-haren jiragen saman mahukuntan Saudiyya kan kasar Yamen.
-
Afirka Ta Tsakiya: An Kai Wa Dakarun Zaman Lafiya Hari Da Makamai.
Nov 27, 2017 12:05Kamfanin dillancin labarun Reuters ya ce; Kungiyar "Anti Balaka" mai dauke da makamai ce ta kai wa dakarun tabbatar da zaman lafiya na MDD hari a jiya lahadi.
-
Yemen : Tallafin Farko Ya Shiga Yankin Da 'Yan Houthi Ke Rike Da
Nov 27, 2017 06:34MDD, ta sanar da cewa wani jirgin ruwa dauke da tallafin abinci ya samu isa tashar ruwa ta yammacin kasar Yemen, wanda shi ne na farko cikin makwanni uku a yankin da 'yan gwagwarmaya na Houthi ke rike da.