-
MDD: Wajibi Ne A Kawo Karshen Killace Kasar Yemen Baki Daya
Nov 23, 2017 06:32Majalisar Dinkin Duniyar ta ce; Ci gaba da killace Filayen saukar jiragen sama da tashoshin jiragen ruwan Yemen, yana kara taimakawa wajen yaduwar kwalara.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Koka Kan Matsalolin 'Yan Gudun Hijira A Yankin Darfur Na Kasar Sudan
Nov 22, 2017 06:59Majalisar Dinkin Duniya ta bukaci mahukuntan Sudan da su kawo karshen abin da ta kira cin zarafi da take hakkokin bil-Adama a yankin Darfur da ke yammacin kasar Sudan.
-
MDD : Guterres Ya Ce Ya Kadu Game Da Batun Cinikin Bakin Haure A Libiya
Nov 21, 2017 10:56Babban Sakatare Na MDD, Antonio Guterres, ya ce ya kadu matuka game da samun labarin cinikin bakin haure a Libiya, yana mai danganta batun da cin zarafin bil adama.
-
Kungiyoyin Kasa Da Kasa 35 Ne Suka Bukaci A Dauki Matakin Na Musamman Kan Musulman Myanmar
Nov 21, 2017 06:57A jiya litinin ne kungiyoyin kasa da kasa 35 daga ciki har da hukumar kare hakkin bil'adama ta MDD suka bukaci majalisar kare hakkin bil'adama da MDD ta gudanar da zama ta musamman don daukarmataki kan aminda yake faruwa a kasar Myanmar.
-
An Cimma Sakamako Mai Kyawo A Taron Sauyin Yanayi Na Bonn
Nov 19, 2017 10:24Shawarwarin da aka yi a tsakanin bangarori daban daban da abin ya shafa, a taro kan sauyin yanayi na Bonn an cimma sakamako mai kyau a yayin taron
-
Iran Ta Yi Watsi Da Rahoton Hukumar Kare Hakkokin Bil'adama Ta MDD
Nov 16, 2017 05:44Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi watsi da kudurin da kwamitin Majalisar Dinkin Duniya kan hakkokin bil'adama ya fitar inda ya zargi Iran da take hakkokin bil'adama inda ta ce wadanda suka gabatar da kudurin da kuma goyon bayansa su ne manyan masu take hakkokin bil'adama da kuma daure wa ta'addanci gindi.
-
MDD Ta Kara Yawan Dakarunta Da 900 A Afrika Ta Tsakiya
Nov 15, 2017 16:56Kwamitin tsaro na MDD, ya amunce da gagarimin rinjaye da karin yawan dakarunsa da 900 da kuma tsawaita aikin tawagar da shekara guda a Jamhuriya Afrika ta Tsakiya.
-
MDD Ta Yi Gargadi Akan Take Hakkin Bil'adama A Kasar D-Congo:
Nov 15, 2017 06:43A jiya talata ne dai MDD ta yi gargadi akan yiyuwar amfani da karfi da akan 'yan adawa da za su yi Zanga-zanga a yau laraba.
-
Jan Kunan MDD Game Da Cin Zarafi A Kasar D/Congo
Nov 14, 2017 18:59Majalisar Dinkin Duniya ta yi hannunka mai sanda ga hukumomin kasar D/ Cango kan duk wani mataki na cin zarafin jama'a yayin babbar zanga-zangar da 'yan adawa suka kira ta ranar Laraba 15 ga watan Nuwamba.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Bukaci Kawo Karshen Killace Kasar Yamen
Nov 14, 2017 06:18Majalisar Dinkin Duniya ta bukaci kawo karshen killace Yamen da rundunar kawancen Saudiyya take yi wa kasar ta sama da ruwa da kuma ta kasa.