-
MDD Ta Yi Gargadi Game Da Cin Zarafin Sojojin Faransa A Mali
Nov 08, 2017 18:12Mataimakin babban saktaren MDD a hukumar kare hakin bil-adama yayi gargadi game da cin zarafin da sojojin kasar faransa ke yi bisa da'awar yaki da ta'addancin a kasar Mali.
-
Iran Ta Jaddada Wajabcin Janyewar Yahudawan Sahayoniya Daga Yankunan Da Suka Mamaye
Nov 08, 2017 06:13Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta jaddada yin kira ga kungiyoyin kasa da kasa kan daukan matakin kawo karshen mamaye yankunan Palasdinawa da yankin tuddan Jolan na kasar Siriya da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ke ci gaba da yi.
-
Yemen : MDD Ta Bukaci Saudiyya Ta Bada Damar Isar da Kayan Agaji
Nov 07, 2017 15:18Majalisar dinkin duniya ta bukaci Saudiyya data bada damar isar da kayan agaji a kasar Yemen, bayan da Saudiyyar ta rufe duk hanyoyin shige da fice a wannan kasa ta Yemen.
-
An Fara Taron Hukumar Yaki Da Cin Hanci Da Rashawa Ta MDD
Nov 06, 2017 18:55An fara taron hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta majalisar dinkin duniya wato "United Nations Convention against Corruption" UNCAC a takaice a cibiyar majalisar da ke birnin New York na kasar Amurka
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Yi Alkawalin Kare Muhalli
Nov 06, 2017 12:12Babbana magatakardar Majalisar Dinkin Duniya António Guterres ya ce; Kare muhalli yana a matsayin ginshikin zaman lafiya, tsaro da kuma ci gaba.
-
Unicef : Tamowa Na Ci Gaba Da Gallazawa Yaran Rohingya
Nov 03, 2017 16:19Asusun kula da yara na MDD wato Unicef ya fitar da wani sabon rahoto dace cewa alkaluman yara 'yan Rohingya dake fadawa cikin matsananciyyar tamowa dake kake yin kisa na dada karuwa.
-
Ruhani Ya Ki Amincewa Da Bukatar Ganawa Da Trump A MDD
Oct 30, 2017 05:49Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ta tabbatar da labarin da ke cewa shugaban kasar Hasan Ruhani ya ki amincewa da bukatar da shugaban kasar Amurka Donald Trump ya gabatar masa na yana son su gana da kuma tattaunawa da shi a bayan fagen taron babban zauren MDD karo na 72 da aka gudanar a kwanakin baya.
-
MDD: Yanayin Da Al’ummar Yemen Suke Ciki Mai Daga Hankali Ne
Oct 28, 2017 18:00Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewar yanayin bil’adama a kasar Yemen, wacce take karkashin hare-haren wuce gona da iri na kasar Saudiyya da kawayenta na sama da shekaru biyu da rabi, wani yanayi ne mai tada hankalin gaske.
-
Harin Khan Cheikhoun : Akwai Sabani A Rahoton MDD_Rasha
Oct 27, 2017 09:33Kasar Rasha ta kalubalanci rahoton MDD wanda ya nuna karara cewa gwamnati Siriya ce take da hannu a harin da aka kai da makami mai guba a lardin Khan Cheikhoun.
-
Najeriya: An Yi Gagarumar Zanga-Zangar Neman A Saki Sheikh Zakzaky A Abuja
Oct 25, 2017 21:39An gudanar da zanga-zanga da gangami a birnin Abuja na Najeriya, domin neman a saki Sheikh Ibrahim Zakzaky jagoran Harkar Musulunci a kasar.