-
MDD: Da Akwai Bukatar Aiki A Tsakanin Kasashe Domin Fada Da Ta'addanci
Oct 25, 2017 06:48Wakilin Majalisar Dinkin Duniya A Aljeriya Eric Overvest ne ya bayyana bukatar samun hadin kai a tsakanin kasashen na duniya domin kalubalantar ta'addanci.
-
Sakatare Janar na MDD Na Ziyara A Afirka Ta Tsakiya
Oct 24, 2017 11:06Yau Talata, babban sakatare MDD, Antonio Guterres ke fara wata ziyara ta kwanaki hudu a Afrika ta Tsakiya.
-
Kenya: Kungiyoyin Kasa Da Kasa Sun Bukaci A Sami Zaman Lafiya A Yayin Zaben Shugaban Kasa.
Oct 23, 2017 19:24Majalisar Dinkin Duniya Da Tarayyar Afirka sun bukaci ganin an kawo karshen duk wani tashin hankali a yayin zaben shugaban kasa.
-
DRC : MDD Ta Bukaci A Saki 'Yan Adawa A Lubumbashi
Oct 23, 2017 11:00Majalisar Dikin Duniya, ta bukaci mahukunta a Jamhuriyar Demokuradiyyar Congo dasu sallami 'yan adawa da ake tsare da a birnin Lubumbashi dake kudu maso gabashin kasar.
-
Switzerland: An Bude Taron Bada Tallafi Ga 'Yan Rohingya
Oct 23, 2017 11:00A birnin Geneva na kasar Switzerland an bude wani taron muhawara na kasa da daka domin samar da tallafi ga 'yan gudun hijira Rohingya dake gujewa kisan kiyashin da ake musu a kasar Myanmar.
-
Matasan Nigeria 37 Ne Suke Da Damar Samun Aiki A Majalisar Dinkin Duniya
Oct 22, 2017 11:53Mataiamakiyar Babban Sakataren Majalisar dinkin duniya ta bayyana cewa kwararrun matasa 37 yan Nigeria suna da damar samun aiki a MDD.
-
Tawagar Majalisar Dinkin Duniya Zuwa Kasashen Yankin Sahel Ta Isa Kamar Mauritania
Oct 21, 2017 11:55Tawagar Majalisar dinkin duniya wacce ta kunshi mutane 15 ta isa kasar Maurintania a rangadin da suke yi zuwa kasashen Sahel guda 5.
-
MDD: Kwamitin Tsaro Na MDD Ya Gana Da Shugaban Kasar Mali A Jiya Alhamis
Oct 20, 2017 12:00Jakadun kasashen kwamitin tsaro na MDD Sun Gana Da Shugaban kasar Mali Ibrahim Bubakar Kaita a jiya Alhamis dangane da samarwa dakarun kungiyar G5 Sahel kudade da kayan aiki
-
MDD Ta Bukaci A Tura Karin Dakarun Wanzar da Zaman Lafiya A Kasar Afrika Ta Tsakiya
Oct 18, 2017 11:49Babban sakataren MDD António Guterres ya bada sanarwan tura karin sojoji na majalisar zuwa kasar Afrika ta tsakiya .
-
MDD Ta Bukaci A Tallafawa Kungiyar G5 Na Sahel
Oct 17, 2017 19:04Babban sakataren majalisar dinkin duniya António Guterres ya bukaci kasashen duniya su tallafawa kungiyar kasashen G5 ta yankin sahel a tsakiyar Afrika