-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Bai Wa Kasar Chadi Tallafi Kudi Domin Fada Da Cutuka
Oct 16, 2017 11:21Asusun da ke fada da cutukan Kanjamau da tarin fuka da zazzabin cizon sauro da ke karkashin Majalisar Dinkin Duniya ya ce ya bai wa Cahdin kudin da suka kai Euro miliyan 74
-
Majalisar Dinkin Duniya Zata Gabatar Da Tallafi Ga Kasar Chadi Domin Yaki Da Cututtuka
Oct 16, 2017 08:40Asusun da ke tallafawa a fagen yaki da bullar cututtuka a duniya na Majalisar Dinkin Duniya zai gabatar da tallafin kudade ga gwamnatin Chadi domin samun damar yaki da cututtukan kanjamau ko kuma sida, tarin fuka da zazzabin cizon soro a kasar.
-
MDD : Kwamitin Sulhu Zai Saurari Kofi Anan Kan Batun Myanmar
Oct 13, 2017 05:52A wani lokaci nan gaba ne ake sa ran kwamitin tsaro na Majalisar Dinkin Duniya zai yi wani zama na musamen kan batun kasar Myanmar.
-
MDD Ta Yi Maraba Da Yarjejeniyar Sulhu Tsakanin Fatah Da Hamas
Oct 13, 2017 04:48Majalisar Dinikin duniya ta yi maraba da yarjejeniyar sulhun da kungiyoyin Fatah da Hamas suka daddale tsakaninsu a kasar Masar.
-
UNESCO : Janyewar Amurka Abun Takaici Ne_Bokova
Oct 13, 2017 04:30Babbar Daraktar hukumar kula da ilimi, kimiyya da raya al'adu ta MDD cewa da UNESCO, Irina Bokova, ta ce ta yi bakin ciki sosai da kudurin Amurka na janyewa daga hukumar.
-
Amurka Ta Sanar Da Janyewarta Daga Hukumar UNESCO
Oct 12, 2017 17:22Amurka ta sanar da janyewarta daga hukumar Majalisar Dinkin Duniya mai kula da kimiya da al’adu (UNESCO) saboda zargin da take yi wa hukumar na rashin goyon baya da kuma nuna kyama ga haramtacciyar kasar Isra’ila.
-
Tashe-Tashen Hankula Suna Ci Gaba Da Zama Barazana A Kasar Afrika Ta Tsakiya
Oct 10, 2017 11:58Wakiliyar Majalisar Dinkin Duniya kan harkokin jin kan bil-Adama a Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya ta yi gargadi kan ci gaba da bullar tashe-tashen hankula a kasar.
-
Kofi Anan: Matasa Ba Su Makara Ba Wajen Jagorantar Al'ummominsu
Oct 08, 2017 17:04Tsohon babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya Kofi Annan ya kirayi matasa da su mike wajen sauke nauyin da ke wuyansu dangane da al'ummominsu yana mai cewa matasan ba su makara ba wajen jagorantar al'ummomin na su.
-
MDD : Saudiyya Na Kisan Yara A Yemen
Oct 06, 2017 08:58A karon farko Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana kawancen da Saudiyya ke jagoranta a Yemen da kisa da kuma gallazawa yara.
-
Antonio Guterres Ya Jaddada Muhimmancin Kiyaye Yarjejeniyar Nukiliya Da Aka Cimma Da Iran
Oct 05, 2017 07:28Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya jaddada muhimmancin kiyaye yarjejeniyar nukiliyar da aka cimma tsakanin kasar Iran da manyan kasashen duniya biyar gami da kasar Jamus.