-
MDD: Aika-Aikan Myammar A Kan Musulmin Rohigya Na Iya Zama Laifin Yaki
Oct 04, 2017 17:23Hukumar kula da hakkokin mata da kananan yara ta Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewar aika-aikan da sojoji da masu tsattsauran ra'ayin addinin Budha suke yi wa musulmin Rohingya na kasar Myammar na iya zama laifin yaki
-
MDD Za Ta Binciki Zargin Aikata Laifukan Yaki A Yemen
Sep 30, 2017 05:38Bayan shafe doguwar tattaunawa mai wuya, kwamitin kare hakkin dan adam na Majalisar Dinkin Duniya, ya amunce da kudirin aikewa da wata tawagar kwararu na kasa da kasa don yin bincike kan zargin aikata laifukan yaki a kasar Yemen.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Bukaci Samun Hadin Kan Kasa A Kasar Kamaru
Sep 29, 2017 19:28Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya bukaci daukan matakan da suka dace domin wanzar da hadin kan kasa a kasar Kamaru.
-
Shugaban Kamaru Ya Tura Sojoji Yankuna Masu Magana Da Harshen Ingilishi Na Kasar
Sep 29, 2017 11:15Shugaban kasar Kamaru Paul Biya ya ba da umurnin turawa da sojoji zuwa yankunan Kudu maso Yammaci da kuma Arewa maso yammaci na kasar don fada da masu kokarin ballewa daga kasar a daidai lokacin da kasar ta ke shirin bikin ranar samun 'yancin kai a ranar 1 ga watan Oktoba.
-
An Kashe Wasu Dakarun MDD Uku A Arewacin Mali
Sep 24, 2017 14:47Rahotanni daga Mali na cewa a kalla sojojin Majalisar Dinkin Duniya uku ne suka rasa rayukansu a wani hari da aka kai ma tawagar da wani abu mai fashewa a arewacin kasar.
-
MDD: Magoya Bayan Gaddafi Za Su Iya Shiga Harkokin Siyasa A Kasar Libiya
Sep 23, 2017 18:17Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewar dukkanin kungiyoyi na siyasa a kasar Libiya ciki har da magoya bayan tsohon shugaban kasar Kanar Mu'ammar Gaddafi za su iya shiga cikin harkokin siyasa na kasar don dawo da doka da oda a kasar.
-
Kasashe 7 Membobin Kwamitin Tsaro Sun Bukaci Bayani Kan Rikicin Myammar
Sep 23, 2017 18:16Kasashe bakwai membobin Kwamitin Tsaron Majalisar Dinkin Duniya sun bukaci babban sakataren MDDn da ya gabatar musu da cikakken rahoto dangane da abubuwan da ke faruwa a kasar Myammar na irin kisan kiyashin da ake yi wa musulman Rohingya.
-
MDD Tace Babu Laifi Yan Siyasa Masu Goyon Bayan Kazzafi Su Shiga Harkokin Siyasa A Libya
Sep 23, 2017 11:49Jakadan Majalisar Dinkin Duniya na musamman kan rikicin kasar Libya ya bayyana cewa dukkanin bangarorin siyasa na kasar daga ciki har da masu goyon bayan tsohon shugaban kasar Mu'ammar Kazzafi su shiga cikin harkokin siyasar kasar.
-
MDD Ta Ce: Ba A Taba Samun 'Yan Gudun Hijira Masu Yawa Irin Na Myanmar Ba A Cikin 'Yan Shekarun Nan
Sep 23, 2017 06:38Hukumar Kula da Ayyukan Jin Kai ta Majalisar Dinkin Duniya "OCHA" ta sanar da cewa: Yawan 'yan gudun hijirar Myanmar ko kuma Burma da suka nemi mafaka a kasar Bengaledesh sun haura mutane 700,000.
-
Mahmud Abbas: Ci Gaba Da Mamaye Palastinu, Abin Kunya Ne Ga Kasashen Duniya
Sep 21, 2017 05:45Shugaban gwamnatin cin gashin kan Palastinawa, Mahmud Abbas, ya bayyana mamaye kasar Palastinu da yahudawan sahyoniya suka yi a matsayin wani babban abin kunya ga kasashen duniya, yana mai kiran MDD da ta sauke nauyin da ke wuyanta kan wannan lamarin.