-
Dr Ruhani: Amurka Tana Kaskanta Kanta Saboda Sabawa Ka'idojin Kasa Da Kasa
Sep 20, 2017 17:17Shugaban Hassan Ruhani na kasar Iran ya bayyana jawabin da shugaban kasar Amurka Donald Trump yayi a babban zauren majalisar dinkin duniya a jiya Talata da cewa, jawabin na trump ya kaskantar da kasar Amurka ne a gaban kasashen duniya.
-
Kasar Burundi Ta Soki Kwamitin Kare Hakkin Bil'adama Na Majalisar Dinkin Duniya.
Sep 20, 2017 12:14Martanin na kasar Burundi ya zo ne bayan fitar da rahoton MDD akan rikicin da biyo bayan zaben kasar.
-
An Bude Zaman Taron Babban Zauren Majalisar Dinkin Duniya Karo Na 72
Sep 19, 2017 19:30Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya bude zaman taron babban zauren Majalisar karo na 72 ta hanyar gabatar da jawabinsa kan hatsarin makaman nukiliya.
-
MDD Ta Bukaci Myanmar Ta Bada Damar Shiga Kowace Kusurwa Ta Kasar Domin Yin Bincike.
Sep 19, 2017 12:23Kamfanin dillancin labarun Associtaen Press ya ambato kwamitin tsaron na Majalisar Dinkin Duniya yana kiran Myanmar ta sauya matsaya akan batun gudanar da bincike
-
An Bawa Wani Dan Najeriya Lambar Yabo Sakamakon Shiga Tsakani Da Yayi A Sakin 'Yan Matan Chibok
Sep 19, 2017 09:12Babban kwamishinan dake kula da 'yan gudun hijra na MDD ya bawa wani Lauya dan Najeriya lambar yabo sakamakon halartar da yayi na shiga tsakani wajen sakin 'yan matan chibok kimanin 100 a arerwa maso gabashin kasar
-
MDD Ta Bada Taimakon Dala Miliyan 10 Ga wadanda Guguwar Irma Ta Rutsa Da Su.
Sep 18, 2017 12:17Jami'i mai kula da ayyukan agaji da ceto na Majalisar Dinkin Duniya Mark Lowcock Ya ce za a yi amfani da kudaden ne domin sayan kayan abinci da kiwon lafiya.
-
Shugaba Buhari Ya Tafi Amurka Don Halartar Taron Majalisar Dinkin Duniya
Sep 17, 2017 16:55Shugaba Muhammadu Buhari na Nijeriya ya bar Abuja, babban birnin tarayyar Nijeriyan zuwa birnin New York na Amurka don halartar taron babban zauren Majalisar Dinkin Duniya karo na 72 da za a gudanar a nan gaba.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Bukari A Dage Kuri'ar Raba Gardama A Yankin Kurdawan Iraki
Sep 17, 2017 12:35A yau lahadi ne wakilin Majalisar Dinkin Duniya A Iraki, Yan Kubish ya bukaci shugaban yankin Kurdawa Mas'udu Barzani da ya bude tattaunawa da Bagadaza mai makon yin kuri'ar raba gardama ta ballewa.
-
Jam'iyya Mai Mulki A Burundi Ta Bayyana Rashin Amincewarta Da Rahoton Majalisar Dinkin Duniya
Sep 17, 2017 06:33Jam'iyya mai mulki a kasar Burundi ta bayyana rashin amincewarta da rahoton da Majalisar Dinkin Duniya ta gabatar ga kotun kasa da kasa da ke hukunta manyan laifuka a duniya ta ICC kan zargin mahukuntan Burundi da cin zarafin bil-Adama.
-
MDD Ta Janye Ma'aikatanta 30 Daga Sudan Ta Kudu
Sep 16, 2017 05:44Tawagar wanzar da zaman lafiya ta Majalisar Dinkin Duniya a Sudan ta Kudu, ta sanar da janye ma'aikatan agajinta 30 daga yankin Aburoc dake jihar Nil saboda barkewar wani rikici.