-
UN Ta Bukaci Gudanar Da Bincike Kan Take Hakkokin Bil-Adama A Yamen
Sep 12, 2017 11:47Shugaban kwamitin kolin Kare Hakkin bil-Adama na Majalisar Dinkin Duniya ya bukaci gudanar da bincike kan take hakkokin bil-Adama a yakin wuce gona da iri da aka kaddamar kan kasar Yamen.
-
Iran: Daliban Jami'o'i Sun Yin Zanga-zangar Tir Da Kisan Musulmin Rohingya
Sep 11, 2017 07:23Daliban sun yi cincirindo a bakin ofishin Majalisar Dinkin Duniya da ke birnin Tehran suna masu tir da shirun da duniya ta yi akan kisan na musulmin Rohingya.
-
MDD Zata Aike Da Dakaru Zuwa Kasar Libya Don Kare Ofishinta A Kasar
Sep 08, 2017 19:15Wakilin MDD a rikicin kasar Libya ya basa sanarwan cewa a cikin makonni masu zuwa majalisar zata aike da sojoji 250 don kare cibiyoyin majalisar da suke birnin Tripoli babban birnin kasar .
-
Najeriya: Yaduwar Kwalara A Sansanin 'Yan Gudun Hijira
Sep 07, 2017 18:04Majsalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa an sami bullar kwalara a cikin sansanin 'yan guudn hijirar da boko harama suka tarwatsa daga gidajensu, a Jahar Borno.
-
MDD : 'Yan Rohingya 123,600 Sukayi Gudun Hijira A Bangaladash
Sep 05, 2017 15:02Wasu alkaluma da Majalisar Dinkin Duniya tafitar sun nuna cewa musulmin Rohingya kimanin dubu dari da ashirin da biyar ne suka tsere daga kasar Myammar domin yin gudun hijira a kasar Bangaladash.
-
Majalisar D. D Ta Yi Gargadi Kan Yiyuwar Bullar Masifa Kan Jinsin Bil-Adama A Nigeriya
Sep 04, 2017 06:20Majalisar Dinkin Duniya ta yi gargadi kan yiyuwar bullar masifa kan jinsin bil-Adama a shiyar arewa maso gabashin tarayyar Nigeriya.
-
Kwamitin Tsaron MDD Ya Jaddada Goyon Bayansa Ga Wakilin Majalisar A Kasar Libiya
Aug 29, 2017 18:58Kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya jaddada goyon bayansa ga sabon wakilin Majalisar a kasar Libiya.
-
MDD: Yanayin Kasar Libiya Lamari Ne Mai Tada Hankali Ainun
Aug 29, 2017 05:40Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana tsananin damuwarta dangane da yanayin da kasar Libiya ta ke ciki duk kuwa da kokarin da kasashen makwabta suke yi wajen kyautata yanayin tsaro a kasar.
-
Siriya : MDD Ta Nemi A Baiwa Fararen Hula Damar Ficewa Daga Raqa
Aug 24, 2017 14:21Majalisar dinkin duniya ta bukaci a tsaida yakin da ake da 'yan kungiyar IS a Raqa na Siriya domin baiwa fararen hula damar tserewa daga birnin.
-
Sojojin MDD A Kasar Mali 9 Ne Suka Ji Rauni Sanadiyyar Tashin Bom
Aug 22, 2017 06:32Sojojin tabbatar da zaman na lafiya na MDD a kasar Mali 9 ne suka ji rauni sanadiyyar tashin bom a kan hanyar motarsu a jiya litinin .