-
'Yan Tawayen Kasar Libya Sun Mika Mulki Ga Sabuwar Gwamnatin Kasar
Apr 05, 2016 23:25'Yan tawayen Libya dake rike da madafun ikon kasar a birnin Tripoli sun sanar da mika mulki ga sabuwar gwamnatin kasar wacce take samun goyon bayan Majalisar Dinkin Duniya
-
Banki Moon:Magance rikicin Siriya ba ya bukatar matakan Soja
Apr 02, 2016 22:37A Yayin Taron tattaunawa kan samar da hanyar magance matsalar 'yan gudun hijrar Siriya dake gudana a birnin Geneva na kasar Suizilland Baban saktaren Majalisar Dinkin Duniya ya ce Magance rikicin Siriya ba ya bukatar matakan Soja
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Kara Wa'adin Zaman Dakarunta A Kasar DR Congo
Mar 31, 2016 00:42Kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya kara wa'adin zaman dakarun Majalisar Dinkin Duniya da suke aikin wanzar da zaman lafiya da sulhu a Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo na tsawon shekara guda.
-
Kwamitin Kare Hakkin Bil-Adama Na M.D.Duniya Ya Amince Da Kuduri Kan H.K.I
Mar 25, 2016 04:19Kwamitin Kare Hakkin Bil-Adama Na Majalisar Dinkin Duniya ya kada kuri'ar amincewa da daftarin kuduri kan bankado kamfanonin da suke da hannu a gudanar da gine-ginen matsugunan Yahudawan Sahayoniyya 'yan kaka gida.
-
Kwamitin Kare Hakkin Bil-Adama Na M.D.Duniya Ya Amince Da Kuduri Kan H.K.I
Mar 25, 2016 03:29Kwamitin Kare Hakkin Bil-Adama Na Majalisar Dinkin Duniya ya kada kuri'ar amincewa da daftarin kuduri kan bankado kamfanonin da suke da hannu a gudanar da gine-ginen matsugunan Yahudawan Sahayoniyya 'yan kaka gida.
-
Ban Ki-Moon Ya Mika Sakon Murnarsa Ga Zagayowar Sabuwar Shekarar Shamsiyya
Mar 19, 2016 14:36Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya mika sakon murnarsa ga zagayowar sabuwar shekarar hijira Shamsiyya ta 1395 da za a shiga ciki nan da wasu 'yan sa'o'i masu zuwa wato Idi-Neuruz a duk fadin duniya.
-
De Mustura:An tattauwa tsakanin Gwamnatin Siriya da 'yan tawayen kan masayan Fusunoni.
Mar 18, 2016 01:01Wakilin MDD na musaman kan kasar Siriya ya bayyana cewa mun tattauna da tawagar Gwamnatin Siriya da kuma na 'yan Adawa mazauna birnin Riyad kan batun masayar firsunoni
-
MDD Ta Sanar Da Sunayen Kasashen Da Suke Fataucin Makamai Zuwa Libya
Mar 12, 2016 05:27A cikin wani sabon rahoto da ta fitar, MDD ta bayyana kasashen Amurka, Hadaddiyar Daular Larabawa, Masar Da Turkiyya a matsayin kasashen da suke tura makamai kasar Libiya.
-
Saudiyya Ta Ki Amincewa Da Kudurin Da Kwamitin Tsaron MDD Ya Fitar Kan Kasar Yamen
Mar 05, 2016 02:50Jakadan Saudiyya a Majalisar Dinkin Duniya ya yi suka kan sabon kudurin da kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya fitar kan matsalolin rayuwa da al'ummar Yamen suka shiga sakamakon hare-haren wuce gona da irin masarautar Saudiyya kan kasar.
-
MDD: Kimanin Yara 2000 Ne Suka MutuKo Smaun Rauni Sakamakon Yakin Kasar Yemen
Mar 04, 2016 13:12Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa ya zuwa yanzu kimanin kananan yara dubu biyu ne kodai suka rasa rayukansu ko kuma suka sami raunuka sakamakon ci gaba da yakin wuce gona da irin da Saudiyya ta kaddamar kan kasar Yemen.