-
Obama Yayi Watsi Zargin Juya Wa Yahudawa Baya Da Ake Masa
Jan 10, 2017 17:03Shugaban kasar Amurka Barack Obama yayi watsi da zargin da wasu 'yan jam'iyyar Republican ta kasar da kuma firayi ministan haramtacciyar kasar Isra'ila Benjamin Netanyahu suke masa na juya wa yahudawa baya, ind ya ce hakan wata farfaganda ce kawai da nufin bata masa suna.
-
Netanyahu Ya Tabbatar Da Cewa Suna Da Wani Shiri Na Boye Tare Da Wasu Larabawa A Kan Iran
Jan 08, 2017 15:46Firayi ministan haramtacciyar kasar Isra'ila Bejamin Netanyahu ya tabbatar da cewa akwai kawance mai karfi tsakanin Isra'ila da wasu gwamnatocin larabawa domin kalubalantar Iran.
-
'Yan Sanda Za Su Gudanar Da Tambayoyi Wa Netanyahu Saboda Zargin Rashawa Da Ake Masa
Jan 02, 2017 17:54Rahotanni daga haramtacciyar kasar Isra'ila sun tabbatar da cewa 'yan sanda za su gudanar da wasu tambayoyi wa firayi ministan haramtacciyar kasar Isra'ilan Benjamin Netanyahu saboda zargin rashawa da cin hanci da ake masa.
-
'Yan Sanda Sun Bukaci A Ba Su Damar Binciken Netanyahu Saboda Zargin Rashawa
Dec 27, 2016 11:19'Yan sanda a haramtacciyar kasar Isra'ila sun bukaci da fara gudanar da gagarumin bincike a kan firayi ministan haramtacciyar kasar Benjamin Netanyahu bisa zargin rashawa da cin hanci.
-
Netanyahu: Obama Ya Bada wa Isra'ila Kasa A Fuska
Dec 25, 2016 05:52Firayi ministan haramtacciyar kasar Isra'ila Benyamin Netanyahu ya yi kakkausar suka a kan shugaban kasar Amurka mai barin gado Barack Obama, kan abin da ya kira gazawar Amurka a kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya wajen kare Isra'ila.
-
Benjamin Netanyahu Ya Kusa Bakuntar Lahira A Kenya
Jul 07, 2016 17:42Rahotanni daga kasar Kenya sun tabbatar da cewa jami'an tsaron kasar sun bankado wani shiri na halaka firayi ministan haramtacciyar kasar Isra'ila Benjamin Netanyahu a ziyarar da ya kai a kasar.