Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

nigeria

  • An Bukaci Gwamnatin Tarayyar Ta Sanye Karatun Kare Hakkin Bil'adama A Cikin Tsarin Karatun Makarantun Sakandare

    An Bukaci Gwamnatin Tarayyar Ta Sanye Karatun Kare Hakkin Bil'adama A Cikin Tsarin Karatun Makarantun Sakandare

    May 24, 2018 14:42

    An bukaci gwamnatin tarayyar Najeriya ta sanya karatun kare hakkin bil'adama cikin tsarin karatun sakadare a kasar

  • 'Yan Sanda A Sokoto Sun Ce An Sako Injiniya Dan Kasar Siriya Da Aka Sace A Jihar

    'Yan Sanda A Sokoto Sun Ce An Sako Injiniya Dan Kasar Siriya Da Aka Sace A Jihar

    May 23, 2018 13:05

    Rundunar 'yan sandan Nijeriya ta ba da sanarwar sako wani injiniya dan kasar Siriya da wasu 'yan bindiga dadi suka yi awun gaba da shi a jihar Sokoto da ke arewacin kasar a makon da ya wuce.

  • Nijeriya : An Hallaka 'Yan Bindiga 68 A Zamfara

    Nijeriya : An Hallaka 'Yan Bindiga 68 A Zamfara

    May 23, 2018 01:19

    Rundunar sojojin Najeriya ta tabbatar da kisan 'yan bindiga kimanin 68 da kuma raunata wasu a yayin arangama tsakanin jami'anta da mayakan a jihar Zamfara dake shiyyar arewa maso yammacin kasar.

  • An Kashe Jami'in Yansandan Ciki Guda Da Soja A Harin Da Aka Kai Masu A Jihar Benue

    An Kashe Jami'in Yansandan Ciki Guda Da Soja A Harin Da Aka Kai Masu A Jihar Benue

    May 22, 2018 02:04

    Wasu yan binduga wadanda ake zaton makiyaya ne sun kashe jami'in yansandan ciki na SSS da kuma soja guda, sannan wasu sun bace a wani harin da aka kai masu a jihar benue.

  • Mutanen Gari A Jihar Yobe Sun Hana Aukuwar Wani Harin Kunan Bakin Wake A Wani Masallaci

    Mutanen Gari A Jihar Yobe Sun Hana Aukuwar Wani Harin Kunan Bakin Wake A Wani Masallaci

    May 20, 2018 14:31

    Wasu fararen hula a jihar Yobe sun sami nasarar hana wata mata kai harin kunan bakin wake a wani masallaci a jihar

  • Najeriya: Majalisar Gwamnoni Ta Zargi NNPC Da Kara Yawan Kudaden Tallafin Makamashi

    Najeriya: Majalisar Gwamnoni Ta Zargi NNPC Da Kara Yawan Kudaden Tallafin Makamashi

    May 18, 2018 01:58

    Gwamnonin jihohi a tarayyar Nigeria sun bukaci a gudanar da bincike kan yadda kamfanin man fetur na kasar (NNPC) ya ke kashe kudade na tallafin makamashi da yake cikawa a makamashin da ake sayrawa a cikin gida.

  • Gwamnatin Jihar Kaduna Tare Da Wani Kamfani Suna Horasda Jami'an Jinya 138 Don Yaki Da Shan Kwayoyi

    Gwamnatin Jihar Kaduna Tare Da Wani Kamfani Suna Horasda Jami'an Jinya 138 Don Yaki Da Shan Kwayoyi

    May 16, 2018 14:34

    Gwamnatin jihar Kaduna a tarayyar Nijeriya tana aiki tare da wani kamfanin don horasda ma'aikatan jinya da jami'an agaji kan yadda za su shawo kan shan kwayoyi a jihar.

  • Boko Haram Sun Kai Harin Kunar Bakin Wake A Konduga

    Boko Haram Sun Kai Harin Kunar Bakin Wake A Konduga

    May 16, 2018 01:11

    'Yan kungiyar Boko Haram suka kai harin kunar bakin wakin a garin Konduga na jahar Borno dake shiyar Arewa maso gabashin Najeriya, lamarin da ya yi sanadiyyar mutuwar wasu 'yan kato da gora 5.

  • Boko Haram Sun Kai Harin Kunar Bakin Waki A Konduga

    Boko Haram Sun Kai Harin Kunar Bakin Waki A Konduga

    May 16, 2018 01:10

    'Yan kungiyar Boko Haram suka kai harin kunar bakin wakin a garin Konduga na jahar Borno dake shiyar Arewa maso gabashin Najeriya, lamarin da ya yi sanadiyyar mutuwar wasu 'yan kato da gora 5.

  • Gwamnati Ta Gurfanar Da Sheikh Zakzaky A Gaban Kotu A Kaduna

    Gwamnati Ta Gurfanar Da Sheikh Zakzaky A Gaban Kotu A Kaduna

    May 15, 2018 12:17

    Gwamnatin Nijeriya ta gurfanar da shugaban Harkar Musulunci a Nijeriya (Islamic Movement) Sheikh Ibrahim El-Zakzaky tare da mai dakinsa malama Zeenatu Ibrahim a gaban babbar kotun jihar Kaduna cikin matsanancin tsaro.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS