Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

nigeria

  • Najeriya: Dalibai 105 Suka Bata, Bayan Harin Boko Haram A Makarantar Dapchi

    Najeriya: Dalibai 105 Suka Bata, Bayan Harin Boko Haram A Makarantar Dapchi

    Feb 23, 2018 14:37

    Iyayen 'yan matan makarantar sakandaren Dapchi dake arewa maso gabashin Najeriya, sun ce dalibai 105 ne basu amsa kira ba bayan harin da ake kyautata zaton mayakan Boko haram sun kai a makarantar a ranar Lahadi data gabata.

  • Ana Ci Gaba Da Samun Labarai Masu Karo Da Juna Kan Makomar 'Yan Matan Dapchi

    Ana Ci Gaba Da Samun Labarai Masu Karo Da Juna Kan Makomar 'Yan Matan Dapchi

    Feb 22, 2018 14:12

    Ana ci gaba da samun labarai masu karo da juna dangane da makomar 'yan matan makarantar mata ta Dapchi da ke jihar Yobe da 'yan kungiyar Boko Haram suka kai wa hari a ranar Litinin din da ta gabata, wasu kafafen watsa labarai sun ce an gano gawar wasu 'yan matan su biyu a daidai lokacin da gwamnan jihar Yobe din kuma yake kiran iyayen yaran da su ci gaba da addu'oin gano 'ya'yan nasu.

  • Sojoji Sun Ceto ‘Yan Matan Da 'Yan Boko Hram Suka  Sace A Jahar Yobe

    Sojoji Sun Ceto ‘Yan Matan Da 'Yan Boko Hram Suka Sace A Jahar Yobe

    Feb 22, 2018 02:01

    Gwamnatin jahar Yoben a cikin wata sanarwa da ta fitar tace an kubutar da wasu daga cikin 'yan matan makarantar sakandaren mata ta garin Dapchi da ke Jihar bayan da 'yan Boko Haram suka kai hari a makarantar a daren litinin.

  • Wani Dan Kunan Bakin Wake Ya Tarwatsa kansa A Cikin Jami'ar Maiduguri

    Wani Dan Kunan Bakin Wake Ya Tarwatsa kansa A Cikin Jami'ar Maiduguri

    Feb 21, 2018 08:16

    Majiyar jami'an tsaro a jihar Borno na tarayyar Najeriya ta bayyana cewa wani dan kunan bakin wake ya tarwatsa kansa a cikin jami'ar Maiduguri.

  • Najeriya:

    Najeriya: "Yan Boko Haram Sun Kai Wa Wata Makarantar Mata Hari A Jahar Yobe

    Feb 20, 2018 15:28

    Rahotannin da suka fito daga Jahar ta Yobe a yau talata, sun ce a jiya litinin ne 'yan ta'addar suka kai harin a makarantar 'yan mata da ke garin Dapchi.

  • Buhari: Gwamnati Tarayya Za Ta Sayar Da Kadarorin Da Ta Kama A Matsayin Na Sata

    Buhari: Gwamnati Tarayya Za Ta Sayar Da Kadarorin Da Ta Kama A Matsayin Na Sata

    Feb 20, 2018 01:45

    Shugaba Muhammadu Buhari na Nijeriya ya bayyana cewar gwamnatin tarayyar kasar za ta sayar da dukkanin kadarorin da ta kama, da suka hada da kayayyaki da filaye da gidaje da sauran su, sannan ta gano cewa na sata ne wadanda kuma aka rasa masu shi da sanya kudin cikin asusun gwamnati.

  • Rundunar 'Yan Sandan Nijeriya Za Ta Kara Tura Jami'an Tsaro Zuwa Zamfara

    Rundunar 'Yan Sandan Nijeriya Za Ta Kara Tura Jami'an Tsaro Zuwa Zamfara

    Feb 18, 2018 07:50

    Sufeto Janar na 'yan sandan Nijeriya, Ibrahim Idris, ya sanar da cewa nan gaba kadan za a tura karin 'yan sandan kwantar da tarzoma masu yawa zuwa jihar Zamfara don kara karfafa yanayin tsaro a jihar biyo bayan kisan gillan da aka yi a wa wasu mutanen jihar a kwanakin baya.

  • Alal Akalla Mutane 18 Sun Mutu Sakamakon Wani Harin Kunar Bakin Wake A Jihar Borno

    Alal Akalla Mutane 18 Sun Mutu Sakamakon Wani Harin Kunar Bakin Wake A Jihar Borno

    Feb 17, 2018 07:49

    Rundunar 'yan sandan jihar Borno da ke arewa maso gabashin Nijeriya ta bayyana cewar alal akalla mutane 18 sun rasa rayukansu kana wasu kuma kimanin 22 sun sami raunuka sakamakon wani harin kunar bakin wake da aka kai karamar hukumar Konduga a daren jiya Juma'a.

  • Mutane Da Dama Ne Suka Rasa Rayukansu A Harin Da Yan Bindiga Suka Kai A Jihar Zamfara Na Tarayyar Nigeria.

    Mutane Da Dama Ne Suka Rasa Rayukansu A Harin Da Yan Bindiga Suka Kai A Jihar Zamfara Na Tarayyar Nigeria.

    Feb 16, 2018 14:28

    Yan bindiga wadanda ake tsammanin masu satar shanu ne sun kashe kauyawa da dama a cikin karamar hukumar Zurmi a jihar zamfara

  • An Gudanar Da Gagarumar Zanga-Zangar Neman Sakin Sheikh El-Zakzaky A Najeriya

    An Gudanar Da Gagarumar Zanga-Zangar Neman Sakin Sheikh El-Zakzaky A Najeriya

    Feb 15, 2018 07:41

    Al'ummar musulmi mabiya mazhabar Shi'a almajiran sheikh Ibrahim Elzakzaky na ci gaba da gudanar da zanga -zanga neman a saki jagoran nasu.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS