Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

nigeria

  • Daliban Makaranta Kimani 22 Suka Rasa Rayukansu A Wani Hatsarin Muta A Kano

    Daliban Makaranta Kimani 22 Suka Rasa Rayukansu A Wani Hatsarin Muta A Kano

    Feb 14, 2018 02:45

    Daliban makarantar sekandari ta Masau a jihar Bauchi 22 suka rasa rayukansu a lokacinda motar bus da take dauke dasu ta yi karon gaba da gaba da wata Daf a kan hanyarsu ta zuwa Kano a garin gaya.

  • 'Yan Uwa Musulmi Na Ci Gaba Da Zanga-Zangar Neman Sakin Sheikh Zakzaky

    'Yan Uwa Musulmi Na Ci Gaba Da Zanga-Zangar Neman Sakin Sheikh Zakzaky

    Feb 13, 2018 08:51

    'Yan uwa uwa musulmi almajiran sheikh Ibrahim Yakubu Elzakzaky sun gudanar da gagarimar zanga-zangar neman gwamnati ta sako jagoransansu da kuma nuna fishin kan harbin da jami'an tsaro suka yi wa Malam Qasim Umar shugaban 'yan uwa musulmi na jahar Sakoto da ya yi sanadiyar shahadarsa.

  • Hukumomin Bayar Da Agaji: Lamurra Na Kara Tabarbarewa A Yankunan Masu Magana Da Ingilishi A Kamaru

    Hukumomin Bayar Da Agaji: Lamurra Na Kara Tabarbarewa A Yankunan Masu Magana Da Ingilishi A Kamaru

    Feb 13, 2018 03:06

    Hukumomin bayar da agaji na kasa da kasa sun yi gargadi kan ci gaba da kara tabarbarewar lamurran tsaro a yankunan masu magana da harshen turancin Ingilishi a kasar Kamaru.

  • Jakadan Iran A Nijeriya: Gabatar da Tsarin Demokradiyya Na Addini Na Daga Cikin Nasarorin Juyi Musulunci na Iran

    Jakadan Iran A Nijeriya: Gabatar da Tsarin Demokradiyya Na Addini Na Daga Cikin Nasarorin Juyi Musulunci na Iran

    Feb 12, 2018 14:28

    Jakadan Jamhuriyar Musulunci ta Iran a Nijeriya, Mortadha Rahemi, ya bayyana cewar gabatar da tsarin demokradiyya na addini daya ne daga cikin nasarori masu muhimmancin gaske da juyin juya halin Musulunci na Iran ya samu.

  • Buhari Ya Jagoranci Taron Majalisar Tsaron Kasa Kan Yanayin Tsaro A Nijeriya

    Buhari Ya Jagoranci Taron Majalisar Tsaron Kasa Kan Yanayin Tsaro A Nijeriya

    Feb 12, 2018 14:27

    Sakamakon ci gaba da matsaloli na tsaro da ake fuskanta a Nijeriya, shugaban kasar Muhammadu Buhari ya jagoranci wani zama na majalisar tsaron kasar a fadarsa da ke Abuja don tattauna batutuwan tsaron da kuka daukar matakan da suka dace wajen magance su.

  • Kungiyar Boko Haram Ta Sako Mutane 13 Ciki Har Da Maliman Jami'a Uku

    Kungiyar Boko Haram Ta Sako Mutane 13 Ciki Har Da Maliman Jami'a Uku

    Feb 11, 2018 08:23

    kungiyar boko haram ta saki mutane 13 cikin kuwa har da malaman jami’ar Maiduguri guda uku da tayi garkuwa da su bayan kama su lokacin da suke aikin binciken man fetur a Magumeri a shekarar da ta gabata.

  • Shugaba Buhari Ya Kori Wasu Manyan Alkalai Biyu Daga Aiki

    Shugaba Buhari Ya Kori Wasu Manyan Alkalai Biyu Daga Aiki

    Feb 10, 2018 02:16

    Shugaba Muhammadu Buhari na Nijeriya ya kori wasu alkalai guda biyu na babbar kotun tarayyar kasar daga aiki, kamar yadda wata sanarwa da fadar shugaban kasar ta fitar.

  • Sojojin Najeriya Sun Fara Wani Shiri Na Musamman Don Dawo Da Tsaro A Jihohi 6 Na Kasar

    Sojojin Najeriya Sun Fara Wani Shiri Na Musamman Don Dawo Da Tsaro A Jihohi 6 Na Kasar

    Feb 08, 2018 03:19

    Rundunar sojin Najerya ta fara jigilar sojoji zuwa jihohi 6 na kasar don yaki da matsalolin tsaro, matsalolin da suka hada da rikicin makiyaya da manoma, sata da garkuwa da mutane, satar shanu da kuma fashi da makami.

  • A Jiya Laraba Ne Aka Gudanar Da Jana'izar Sheikh Qasim Umar Sokoto

    A Jiya Laraba Ne Aka Gudanar Da Jana'izar Sheikh Qasim Umar Sokoto

    Feb 08, 2018 03:18

    A jiya ne aka gudanar da jana'izar Malam Kasimu Umar wakilin 'yan uwa musulmi (Harkar Musulunci) a Sokoto, wanda ya rasu bayan fama da jinya sakamakon harbin da 'yan sanda suka yi masa a wata muzaharar neman sakin shugaban Harka Islamiya a kasar sheikh Ibrahim El Zakzaky.

  • Rundunar 'Yan Sandan Nijeriya Tana Neman Kakakin Babangida Ruwa A Jallo

    Rundunar 'Yan Sandan Nijeriya Tana Neman Kakakin Babangida Ruwa A Jallo

    Feb 06, 2018 14:06

    Rundunar 'yan sandan Nijeriya ta sanar da cewa tana neman kakakin tsohon shugaban kasar Janar Ibrahim Babangida (rtd), wato Kassim Afegbua, ruwa a jallo saboda fitar da sanarwar bogi da kuma bata suna abin da zai iya janyo rigima da tashin hankali a Nijeriyan.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS