Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

nigeria

  • Harin Ta'addancin Kungiyar Boko Haram A Arewa Maso Gabashin Najeriya

    Harin Ta'addancin Kungiyar Boko Haram A Arewa Maso Gabashin Najeriya

    Feb 06, 2018 02:09

    Majiyar tsaron Najeriya ta sanar da cewa kungiyar boko haram ta kai wani harin ta'addanci a yankin arewa maso gabashin kasar.

  • Zazzabin Lasa Ya Hallaka Mutane 31 A Najeriya

    Zazzabin Lasa Ya Hallaka Mutane 31 A Najeriya

    Feb 06, 2018 02:08

    Ma'aikatar Kiyon Lafiya ta Najeriya ta sanar da billar cutar Lasa a kasar

  • Matar Likitan Shekau Shugaban Boko Haram Ta Mika Kanta Ga Sojojin

    Matar Likitan Shekau Shugaban Boko Haram Ta Mika Kanta Ga Sojojin "Operation Lafiya Dole" A Jihar Borno

    Feb 04, 2018 15:57

    Rundunar "Operation Lafiya Dole" ta sojojin Nigeria a jihar Borno ta bada labarin kubutar da mata da yara 84 daga hannun mayakan boko haram, daga cikinsu akwai matar likitan shugaban kungiyar ta Boko Haram, mai suna Rabi Abu-Yasir.

  • Nigeriya Da Niger Sun Cimma Yajejeniyar Gina Matatar Mai A Kan Iyakokin Kasashen Biyu.

    Nigeriya Da Niger Sun Cimma Yajejeniyar Gina Matatar Mai A Kan Iyakokin Kasashen Biyu.

    Feb 02, 2018 02:53

    Gwamnatocin tarayyar Nigeria da jamhuriyar Niger sun amince da gina matatar mai a kan iyakokin kasashen biyu da kuma shimfida bututun mai daga Jamhuriyar Niger zuwa sabuwar matatan man.

  • MDD Ta Damu Da Tisa Keyar 'Yan a Waren Kamaru Daga Najeriya

    MDD Ta Damu Da Tisa Keyar 'Yan a Waren Kamaru Daga Najeriya

    Feb 01, 2018 14:45

    Hukumar kula da 'yan gudun hijira ta Majalisar Dinkin Duniya (HCR) ta nuna matukar damuwa dangane da matakin mahukuntan Najeriya na tisa keyar 'yan a waren Kamaru zuwa birnin Yaoude.

  • Tashin Bama-Bamai A Sansanin 'Yan Gudun Hijira A Jihar Bornon Nigeriya Ya Lashe Rayukan Mutane

    Tashin Bama-Bamai A Sansanin 'Yan Gudun Hijira A Jihar Bornon Nigeriya Ya Lashe Rayukan Mutane

    Feb 01, 2018 09:02

    Wasu jerin bama-bamai sun tashi a sansanin 'yan gudun hijira na Dalori {1} da ke gefen birnin Maiduguri fadar mulkin Jihar Borno a shiyar arewa maso gabashin Nigeriya, inda suka lashe rayukan mutane akalla biyar.

  • Amnesty: Sojojin Najeriya Sun Kashe Kauyawa 35

    Amnesty: Sojojin Najeriya Sun Kashe Kauyawa 35

    Jan 30, 2018 15:29

    Kungiyar kare hakkin bil'adama din ta ce a kalla mutane 35 ne sojojin Najeriya suka kashe ta hanyar kai hari da jiragen yaki

  • CHAN 2018: Nijeriya Ta Samu Nasarar Kai Wa Wasan Kusa Da Na Karshe

    CHAN 2018: Nijeriya Ta Samu Nasarar Kai Wa Wasan Kusa Da Na Karshe

    Jan 29, 2018 02:24

    Kungiyar kwallon kafa ta Nijeriya Super Eagles ta sami nasarar kai wa ga gasar kusa da na karshe wato Semi-Finals a gasar cin kofin nahiyar Afirka da ake gudanarwa a kasar Moroko bayan da ta lallasa takwararta ta kasar Angola da ci 2-1 a karawar da suka yi a daren jiya Lahadi.

  • Najeriya: An Kashe Mayakan Boko Haram 7 Tare Da Kwace Makamai Da Dama A Dajin Sambisa

    Najeriya: An Kashe Mayakan Boko Haram 7 Tare Da Kwace Makamai Da Dama A Dajin Sambisa

    Jan 27, 2018 08:22

    Sojojin Nigeria sun kashe mayakan Boko Haram 7 a dajin sambisa, sun kuma lalata tare da kwace makamai da dama na kungiyar a cikin dajin na sambisa a jiya jumma'a.

  • Gwamnatin Nigeria Ta Ki Amincewa Da Sharuddan Amurka Na Sayar Mata Da Jiragen Yaki

    Gwamnatin Nigeria Ta Ki Amincewa Da Sharuddan Amurka Na Sayar Mata Da Jiragen Yaki

    Jan 26, 2018 08:22

    Gwamnatin tarayyar Nigeria ta ki amincewa da sharuddan da gwamnatin Amurka ta shimfida mata don sayar mata da jiragen yaki samfurin A-29 Super Tucano guda 12.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS