-
Harin Kunar Bakin Wake Ya Hallaka Mutane 6 A Arewa Maso Gabashin Najeriya.
Dec 29, 2017 03:04Akalla mutane 6 ne suka rasa rayukansu yayin da wasu 13 na daban suka jikkata sanadiyar harin kunar bakin wake a wata kasuwar kauye dake kusa da garin Maiduguri babban birnin jihar Borno a shiyar arewa maso gabashin Najeriya.
-
An Kashe 'Yan Kaso 4 Yayin Da Suke Kokarin Gudu A Najeriya
Dec 29, 2017 03:03Kokarin jami'an tsaron Najeriya na hana 'yan kaso gudu daga gidan kason Akwa Ibom dake kudu maso gabashin kasar ya yi sanadiyar mutuwar mutane 4.
-
Mutane 4 Sun Mutu A Lokacin Da Fursinoni 36 Suka Tsere Daga Wani Kurkuku A Jihar Akwa-Ibon
Dec 28, 2017 03:22Ma'aikatar kula gidajen yari a jihar Ikwa-Ibon da ke yankin Niger Dalter a Nigeria ta bada labarin tserewar fursinoni 36 daga gidan yari na garin Ikotopene a jiya Laraba.
-
Sojojin Nigeria Sun Bi Sawon Mayakan Boko Haram Da Suka Kai Hari Kan Sansaninsu A Jiya
Dec 26, 2017 15:33Majiyar sojojin Nigeria ta bayyana cewa bayan hare-haren da kungiyar boko haram ta kai kan wani sansanin sojoji a Maiduguri, sojojin sun bi sawunsu a lokacinda suke tserewa.
-
Boko Haram Sun Kai Hari Maiduguri
Dec 26, 2017 07:32Rundunar sojin Najeriya sun sanar da dakile wani harin ta'addanci da 'yan kungiyar Boko Haram suka yi yunkurin kai wa a birnin Maiduguri a ranar Kirsimeti.
-
An Dauki Kwararan Matakan Tsaro Don Bukukuwan Kirsimeti A Gobe
Dec 24, 2017 02:55Matsaloli masu muhimmanci biyu ne suke kan gaba a bukukuwan kirsimetin bana a tarayyar Nigeria, batun tsaro da kuma karancin man fetur.
-
Yajin Aikin Masu Khidima Cikin Jiragen Saman Kamfanin Arik Air Ya Dakatar Da Tashin Jiragen A Yau
Dec 22, 2017 15:42Daruruwan fasinjojin kamfanin jiragen sama na Arik Air a tarayyar Nigeria, musamman a Abuja da Lagos sun rude bayan da suka sami labarin cewa jiragen ba zasu tashi ba sanadiyyar yajin aikin da ma'aikata masu khidima a cikin jiragen suka fara.
-
Najeriya: An Kashe 'Yan Kungiyar Bokoharam 20 A Gabar Tekun Chadi
Dec 20, 2017 15:32Kamfanin dillancin labarun Xinhua ta kasar Sin, ya ambato majiyar sojan Najeriya na cewa; Baya ga kashe 'yan ta'addar 20 an kuma kame wasu 17.
-
'Yan Najeriya 25,000 Ake Tsare Da Su A Libiya _ (NAPTIP)
Dec 20, 2017 07:53Hukumar nan mai yaki da safarar mutane a Najeriyar, watau NAPTIP, ta ce 'yan kasar sama da 25,000 ne ake tsare da su ba bisa ka'ida ba a kasar Libiya.
-
MDD Ta Yi Tir Da Da Kwantan Baunar Kan Ayarin Motocin Kayan Agaji A Najeriya
Dec 19, 2017 07:34Ofishin kula da ayyukan jin kai na MDD, ya yi tir da kwantan baunar da ake ci gaba da yi wa jerin gwanon motocin dake dauke da kayakin abincin mutanen da rikici ya rutsa da su a yankin arewa maso gabashin Nijeriya.