Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

nigeria

  • Shugaba Buhari Ya Tsawaita Wa'adin Shugabancin Manyan Hafsoshin Sojojin Nijeriya

    Shugaba Buhari Ya Tsawaita Wa'adin Shugabancin Manyan Hafsoshin Sojojin Nijeriya

    Dec 19, 2017 02:06

    Shugaba Muhammadu Buhari na Nijeriya ya amincewa da tsawaita wa'adin shugabancin manyan hafsan hafsoshin sojin kasar saboda kokarin da suke yi wajen tabbatar da zaman lafiya da kuma kawo karshen ayyukan ta'addancin kungiyar Boko Haram.

  • An Bude Taron ECOWAS Karo Na 52 A Najeriya

    An Bude Taron ECOWAS Karo Na 52 A Najeriya

    Dec 17, 2017 03:08

    Shugabannin kasashen yammacin Afirka, ECOWAS, na gudanar da taronsu karo na 52 a Najeriya wanda ke mayar da hankali kan matsalolin da suka shafi tattalin arziki da tsaro da rikicin Siyasa.

  • Bom Ya Fashe A Kan Hanyar Shigewar Tawagar Sojojin Nigeriya A Yankin Arewa Maso Gabashin Kasar

    Bom Ya Fashe A Kan Hanyar Shigewar Tawagar Sojojin Nigeriya A Yankin Arewa Maso Gabashin Kasar

    Dec 16, 2017 08:29

    Fashewar bom a kan hanyar shigewar tawagar ayarin sojojin Nigeriya da ke tsakanin garuruwan Gwoza da Konduga da suke jihar Borno a shiyar arewa maso gabashin kasar ta lashe ran soja guda tare da jikkata wasu na daban.

  • NEMA: Sama Da 'Yan Nijeriya 1300 Ne Suka Dawo Gida Daga Kasar Libiya

    NEMA: Sama Da 'Yan Nijeriya 1300 Ne Suka Dawo Gida Daga Kasar Libiya

    Dec 15, 2017 12:10

    Hukumar ba da agajin gaggawa ta Nijeriya NEMA ta bayyana cewar cikin kwanaki 10 da suka gabata, 'yan kasar su 1317 ne suka dawo gida Nijeriya bisa radin kansu daga kasar Libiya sakamakon shiga mawuyacin hali a kasar Libiyan.

  • Najeriya Zata Kashe Dalar Amurka Bilyan Guda Don Yakar Boko Haram

    Najeriya Zata Kashe Dalar Amurka Bilyan Guda Don Yakar Boko Haram

    Dec 14, 2017 15:50

    Gwamnatin tarayyar Nigeria zata kashe dalar Amurka billion guda daga cikin kudaden raran man fetur kan shirinta na yaki da kungiyar boko haran a kasar

  •  Boko Haram Ta Kai Hari Kan Sansanin Sojin Nijeriya A Jihar Borno

    Boko Haram Ta Kai Hari Kan Sansanin Sojin Nijeriya A Jihar Borno

    Dec 14, 2017 08:53

    Mayakan kungiyar Boko Haram sun kaddamar da wani hari kan sojojin Nigeriya a Kauyen Mainok da ke karamar hukumar Kaga a jihar Borno da ke shiyar arewa maso gabashin kasar da nufin kwace iko da barikin soji.

  • Ana Fama Da Matasalar Karancin Man Fetur A Najeriya

    Ana Fama Da Matasalar Karancin Man Fetur A Najeriya

    Dec 12, 2017 02:56

    Duk tare da umurnin gwamnatin tarayyar Nigeria ga ministan man fetur na kasar a ranar Laraba na ya gaggauta kawo karshen karancin man fetur a kasar hakan bai tabbata ba har jiya Litinin.

  • Najeriya Ta Jaddada Goyon Bayanta Ga Dunkulalliyar Kasar Kamaru

    Najeriya Ta Jaddada Goyon Bayanta Ga Dunkulalliyar Kasar Kamaru

    Dec 08, 2017 15:33

    A yau juma'a ne dan sakon musamman na kasar Najeriya zuwa kasar Kamaru Lavan Aba Gashagar ya gana da shugaban kasar Kamaru tare da jaddada masa goyon bayan Najeriya akan fadan da gwamnatinsa ke yi da yan aware.

  • An Sauya Kwamandan Sojin Da Ke Yaki Da Boko Haram A Nijeriya

    An Sauya Kwamandan Sojin Da Ke Yaki Da Boko Haram A Nijeriya

    Dec 07, 2017 02:24

    Rundunar sojin Nijeriya ta sanar da sauya kwamandan shirin nan na fada da kungiyar Boko Haram na Operation Lafiya Dole Manjo Janar Attahiru Ibrahim sakamakon ci gaba da munanan hare-hare da kungiyar take yi cikin 'yan kwanakin nan.

  • Najeriya : Jonatan Ya Sake Bijirewa Sammacin Kotu

    Najeriya : Jonatan Ya Sake Bijirewa Sammacin Kotu

    Dec 05, 2017 14:53

    Tsohon Shugaban Najeriya Goodluck Ebili Jonatan ya sake bijirewa sammacin babbar kotun Abuja kan zargin cin hanci da rashawa da ake yi wa tsohon kakakin Jam’iyyar PDP mai adawa Olisa Metuh.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS