Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

nigeria

  • Rundunar 'Yan Sandan Nijeriya Ta Mayar Da Martani Ga Barazanar Yiyuwar Kai Hare-Haren Ta'addanci A Kasar

    Rundunar 'Yan Sandan Nijeriya Ta Mayar Da Martani Ga Barazanar Yiyuwar Kai Hare-Haren Ta'addanci A Kasar

    Dec 05, 2017 07:33

    Rundunar 'yan sandan Nijeriya ta kirayi 'yan kasar da kada su daga hankulansu dangane da sanarwar da ofisoshin jakadancin Amurka da Birtaniyya suka fitar na yiyuwar kai harin ta'addancin babban birnin kasar, Abuja da kuma wasu jihohi shida na kasar.

  • An Kashe Jami'an 'Yan Sanda 6 A Arewa Maso Gabashin Najeriya

    An Kashe Jami'an 'Yan Sanda 6 A Arewa Maso Gabashin Najeriya

    Dec 05, 2017 03:02

    Hukumar 'yan sandar Najeriya ta snar da kashe jami'anta shida a wani rikicin manoma da makiya a garin Numan dake jihar Adamawa.

  • Yan Bindiga Sun Kashe 'Yan Sanda A Jihar Adamawa Da Ke Arewa Maso Gabashin Nigeriya

    Yan Bindiga Sun Kashe 'Yan Sanda A Jihar Adamawa Da Ke Arewa Maso Gabashin Nigeriya

    Dec 02, 2017 15:35

    Wasu 'yan bindiga sun kashe 'yan sandan kwantar da tarzoma akalla hudu a garin Numan da ke jihar Adamawa a shiyar arewa maso gabashin Nigeriya.

  • Harin Ta'addanci Ya Lashe Rayukan Mutane Akalla 12 A Garin Biu Da Ke Jihar Bornon Nigeriya

    Harin Ta'addanci Ya Lashe Rayukan Mutane Akalla 12 A Garin Biu Da Ke Jihar Bornon Nigeriya

    Dec 02, 2017 15:35

    Wasu 'yan ina da kisa da suka yi jigida da bama-bamai sun tarwatsa kansu a tsakanin jama'a a cikin kasuwar garin Biu da ke jihar Borno a shiyar arewa maso gabashin Nigeriya, inda suka kashe mutane akalla goma sha biyu.

  • Wasu Mutane 5 Sun Mutu A Wani Sabon Hari Da Boko Haram Suka Kai Adamawa

    Wasu Mutane 5 Sun Mutu A Wani Sabon Hari Da Boko Haram Suka Kai Adamawa

    Nov 30, 2017 12:20

    Wasu rahotanni sun alal akalla mutane 5 sun rasa rayukansu kana wasu kuma sun sami raunuka sakamakon wani harin ta'addanci da 'yan kungiyar Boko Haram suka kai kauyen Wuna da ke karamar hukumar Madagali ta jihar Adamawa da ke arewa maso gabashin Nijeriya a daren jiya Laraba.

  • Sojojin Nigeriya Sun Kashe 'Yan Kungiyar Boko Haram Tare Da Kame Wani Kwamandansu

    Sojojin Nigeriya Sun Kashe 'Yan Kungiyar Boko Haram Tare Da Kame Wani Kwamandansu

    Nov 30, 2017 03:22

    A ci gaba da samamen da rundunar sojin Nigeriya ke gudanarwa a dajin Sambisa babban sansanin mayakan kungiyar Boko Haram, sojojin sun kashe mayakan kungiyar Boko Haram 4 tare da kame wani daga cikin kwamandojin kungiyar.

  • Buhari Ya Gana Da Gwamnoni Ya Kuma Amince Da biyansu Kashi 50% Na kudaden Paris Club

    Buhari Ya Gana Da Gwamnoni Ya Kuma Amince Da biyansu Kashi 50% Na kudaden Paris Club

    Nov 27, 2017 15:34

    Shugaban tarayyar Nigeria Muhammadu Buhari ya gana da gwamnonin jihohi a yau Litinin ya kuma amince da biyansu ragowar kashi 50% na kudaden Paris Club kafin kirsimeti

  • Sojoji Sun Fatattaki 'Yan Boko Haram daga Garin Magumeri Bayan Sun Kwace Shi

    Sojoji Sun Fatattaki 'Yan Boko Haram daga Garin Magumeri Bayan Sun Kwace Shi

    Nov 26, 2017 13:50

    Rundunar sojin Nijeriya ta bayyana cewar dakarunta sun fatattaki 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Boko Haram daga garin Magumeri da ke kimanin kilomita 50 daga birnin Maiduguri babban birnin jihar Borno bayan da 'yan kungiyar suka kwashe garin a jiya Asabar.

  • Boko Haram ta kwace garin Magumeri na jihar Borno

    Boko Haram ta kwace garin Magumeri na jihar Borno

    Nov 26, 2017 08:41

    Wasu da ake zargin mayakan Boko Haram ne sun karbe iko da garin Magumeri da ke arewa maso yammacin Maiduguri, babban birnin jihar Borno.

  • Lai Muhammad: Fitinar Kirkiro Biafra Na Kungiyar IPOB Ya Kawo Karshe

    Lai Muhammad: Fitinar Kirkiro Biafra Na Kungiyar IPOB Ya Kawo Karshe

    Nov 24, 2017 01:46

    Ministan watsa labaru da al'adu na Nijeriya Alhaji Lai Muhammad ya bayyana cewar fitinar kirkiro kasar Biafra da kungiyar 'yan aware ta Inyamurai IPOB ta tayar ya kawo karshe yana mai cewa kungiyar ba ta da wani goyon baya mai karfi a yankin Kudu maso yammacin kasar.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS