Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

nigeria

  • Adadin Wadanda Suka Rasu Sanadiyar Harin Da Aka Kai Garin Mubu Ya Haura Zuwa 58

    Adadin Wadanda Suka Rasu Sanadiyar Harin Da Aka Kai Garin Mubu Ya Haura Zuwa 58

    Nov 23, 2017 08:15

    Jami'an 'yan sandar Najeriya sun sanar da karuwar wadanda suka rasa rayukansu sanadiyar harin ta'addancin da aka kai arewa maso gabashin kasar

  • MDD Ta Yi Alawadai Da Harin Ta'addancin Da Aka Kai A Najeriya

    MDD Ta Yi Alawadai Da Harin Ta'addancin Da Aka Kai A Najeriya

    Nov 22, 2017 07:52

    Saktare janar na MDD yayi alawadai kan harin ta'addancin da yayi sanadiyar mutuwar mutane da dama a Najeriya

  • Najeriya : Mutum 50 Suka Mutu A Harin Mubi

    Najeriya : Mutum 50 Suka Mutu A Harin Mubi

    Nov 21, 2017 07:25

    'Yan sanda a jihar Adamawa dake arewa maso gabashin Najeriya sun ce a kalla mutum hamsin ne suka gamu da ajalinsu a wani harin kunar bakin wake da aka kai a garin Mubi.

  • Mayakan Boko Haram Sun Kashe Manoma 6 A Jihar Borno

    Mayakan Boko Haram Sun Kashe Manoma 6 A Jihar Borno

    Nov 20, 2017 15:38

    Mayakan kungiyar bok oharam sun yi wa wasu manoma shida yankan rago, a kauyen Dimge a kusa da birnin Maiduguri fadar gwamnatin jihar Borno.

  • Mutane Shida Sun Rasa Rayukansu Sakamakon Harin Kunar Bakin Wake A Maiduguri

    Mutane Shida Sun Rasa Rayukansu Sakamakon Harin Kunar Bakin Wake A Maiduguri

    Nov 18, 2017 12:55

    Rundunar 'yan sandan jihar Borno da ke arewa maso gabashin Nijeriya ta bayyana cewa alal akalla mutane 6 sun rasa rayukansu ciki kuwa har da wasu 'yan kunar bakin wake su hudu, a wani harin kunar bakin wake na ta'addanci da aka kai yau din nan Asabar a kusa da birnin Maiduguri, babban birnin jihar ta Borno.

  • Girgizar Kasar Iran : Shugaban Najeriya Ya Aike Da Sakon Ta'aziyya

    Girgizar Kasar Iran : Shugaban Najeriya Ya Aike Da Sakon Ta'aziyya

    Nov 18, 2017 07:50

    Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, ya jajanta wa shugaban Iran, Hassan Rauhani da al'ummar kasar, game da dimbin asarar rayuka da girgizar kasar da ta aukawa kasar ta haifar a ranar Lahadi data gabata.

  • Gwamnatin Tarayyar Ta Fara Tattaunawa Da China Kan Samar Da Kudaden Gina Madatsarruwan Mambila.

    Gwamnatin Tarayyar Ta Fara Tattaunawa Da China Kan Samar Da Kudaden Gina Madatsarruwan Mambila.

    Nov 16, 2017 08:35

    Ministan makamashi, ayyuka da gidaje Mr Babatunde Fashola ya bada labarin cewa gwamnatin tarayyar Nigeria ta fara tattaunawa da bankin Chinese Export Import Bank (EXIM) don tabbatar da hanyar samar da kudade na gina madatsar ruwa ta bada wutan lantarki na Mambila a jihar Taraba.

  • Yan Kunan Bakin Wake Sun Kashe Mutane 12 A Maiduguri

    Yan Kunan Bakin Wake Sun Kashe Mutane 12 A Maiduguri

    Nov 16, 2017 08:34

    A wasu hare-haren kunan bakin wake a birnin Maidugurim babban birnin Jihar Borno a tarayyar Nigeria mutanen 12 ne aka tabbatar da mutuwarsu a jiya Laraba.

  • Mutane 18 Sun Mutu, Wasu 29 Sun Sami Raunuka A Harin Ta'addancin Maiduguri

    Mutane 18 Sun Mutu, Wasu 29 Sun Sami Raunuka A Harin Ta'addancin Maiduguri

    Nov 16, 2017 02:15

    Rundunar 'yan sandan jihar Borno, da ke arewa maso gabashin Nijeriya ta bayyana cewar alal akalla mutane 18 sun rasa rayukansu kana wasu kimanin 29 kuma sun sami raunuka sakamakon wani harin kunar bakin wake da wasu 'yan ta'adda suka kai wani yanki da ke wajen birnin Maiduguri, babban birnin Jihar Bornon a jiya Laraba.

  • Buhari Ya Damu Da Yadda Harkokin Ilmi Suke Tafiya A Tarayyar Nigeria

    Buhari Ya Damu Da Yadda Harkokin Ilmi Suke Tafiya A Tarayyar Nigeria

    Nov 14, 2017 08:16

    Shugaban tarayyar Nigeria Muhammadu Buhari ya bayyana matukar damuwarsa kan irin halinda bangaren ilmi da tarbiyya ta shi a kasar.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS