-
Mutane Tun Toshe Babbn Titin Abuja Zuwa Kaduna Saboka Kisan Shugaban Mayakan Sa Kai Na JTF
Nov 13, 2017 09:20Mutanen kauyuka kan babbanb titin Abuja zuwa Kaduna a tarayyar Nigeria sun toshe titin na wasu sa'o'i a jiya Lahadi don nuna damuwarsu kan yadda yan ta'adda suka kashe shugaban mayakan sa kai masu fada da Boko haram a yankin.
-
Rikici Tsakanin Ameachi Da Gwamna Wike Ya Kai Ga Buge-Buge Kan Titi A Port Harcourt
Nov 12, 2017 08:28Rikici tsakanin tsohon gwamnan Jihar Rivers A Nigeria da kuma gwamna mai ci ya kai ga buge-buge a kan tituna a birnin Port Harcourt na jihar ta Rivers a jiya Asabar
-
Rundunar 'Yan sanda A Nigeria Ta Yi Watsi Da Matsayin Da Wasu Hukumomin Tsaro Suka Bata A Duniya
Nov 12, 2017 08:17Rundunar 'yan sanda a tarayyar Nigeria ta yi watsi da rahoton wasu hukumomin tsaro na kasa da kasa biyu wadanda suka sanyata a matsayin 'yan sanda mafi muni a aiwatar da aikinsu a duniya.
-
Kotu Ta Ba Da Umurni Kwace Gidan Da EFCC Ta Gano $43.3 Miliyan A Ciki A Lagos
Nov 10, 2017 06:57Wata babbar kotun tarayyar da ke Lagos a Nijeriya ta ba da umurnin kwacewa da kuma mika wa gwamnatin kasar na wucin gadi gidan da hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati (EFCC) ta gano wasu makudan kudade da suka kai Dala miliyan 43.3 a birnin na Lagos.
-
Najeriya Ta Bukaci A Binciki Sanadin Mutuwar 'Yan Matan Kasar 26 A Teku
Nov 09, 2017 00:27Gwamnatin Najeriya ta bukaci da a gudanar da bincike na kasa da kasa a kan abinda ya yi sanadiyar mutuwar wasu 'yan matan kasar guda 26, wadanda ake zargin sun mutu lokacin da suke kokarin tsallakawa zuwa Turai.
-
Rahotanni: 'Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 11 A Jihar Flato, Nijeriya
Nov 08, 2017 07:51Rahotanni daga jihar Filato da ke yankin arewa ta tsakiya a Nijeriya sun bayyana cewar wasu 'yan bindiga dadi sun harbe wasu mutane 11 har lahira a kusa da garin Rim da ke karamar hukumar Riyom da ke jihar, a wani abu da ake gani a matsayin ci gaba da rikicin da wasu suke kokarin sake kunnawa a jihar.
-
Najeriya : Buhari Ya Gabatar Da Kasafin Kudin 2018
Nov 07, 2017 13:48Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya gabatar wa da majalisar dokokin kasar, kasafin kudin shekara 2018 da ya kai naira tiriliyan 8.6
-
Jiragen Yakin Sojin Saman Nijeriya Sun Yi Ruwan Bama-Bamai Kan 'Yan Boko Haram
Nov 05, 2017 14:43Rundunar sojan saman Nijeriya ta sanar da cewa jiragen yakinta da suke aiki tare da shirinta na fada da Boko Haram da ake kira da "Operation Ruwan Wuta II" sun yi ruwan bama-bamai kan wasu gungun 'yan kungiyar Boko Haram din a wata maboyarsu da ke dajin Sambisa na jihar Borno.
-
EFCC Ta Gayyaci Tsohon Daraktan NIA Da Matarsa Don Amsa Tambayoyi
Nov 03, 2017 02:22Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta Nijeriya (EFCC) ta gayyaci tsohon shugaban hukumar tattara bayanan sirri ta Nijeriyar (NIA), Ambasada Ayodele Oke da matarsa don amsa tambayoyi dangane da dala miliyan 43 da aka samu a wani gida a Lagos mallakinsu.
-
Buhari Ya Rantsar Da Sabon Sakataren Gwamnatin Tarayyar Nijeriya
Nov 01, 2017 14:48Shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari ya rantsar da sabon sakataren gwamnatin tarayyar kasar Boss Mustapha a yau din nan Laraba inda ya fara aikinsa a matsayin sabon sakataren gwamnatin.