-
Najeriya Ta Amince Biyan 'Yan Biafra Diyya
Nov 01, 2017 02:10Shekaru kusan hamsin bayan kawo karshen yakin Biafra (1967-1970), gwamnatin Najeriya ta amince biyan wadanda yakin Biafra ya shafa diyya.
-
Najeriya : Buhari Ya Kori Babashir Daga Gwamnatinsa
Oct 30, 2017 12:59Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya kori wasu mayan jami'an gwamnatinsa biyu da suka hada da sakataren gwamnati Babachir Lawal da kuma shugaban hukumar tattara bayanan sirri ta NIA Ambasada Ayo Oke.
-
Mutane Akalla 17 Suka Mutu Sanadiyyar Tashin Boma-Bomai Biyu A Magadishu
Oct 29, 2017 02:50Motoci biyu makare da boma bomai sun yi bindiga sun kuma kashe akalla mutane 17 a birnin Magadishu babban birnin kasar Somalia a jiya Asabar.
-
Sojojin Nijeriya Sun Tarwatsa Kasuwar Hatsi Ta 'Yan Boko Haram A Jihar Borno
Oct 28, 2017 14:33Rundunar sojin Nijeriya ta ce dakarunta sun sami nasarar tarwatsa wata kasuwar hatsi da 'yan Boko Haram suke amfani da ita wajen sayar da hatsin don samun kudaden shiga a kauyen Boboshe da ke jihar Borno da ke arewa maso gabashin Nijeriyan.
-
Najeriya : Reshen (IS) A Yammacin Afrika Ya Dau Alhakin Harin Yobe
Oct 28, 2017 03:00Kungiyar 'yan ta'adda ta (IS) ta dauki alhakin harin da ya yi sanadin mutuwar sojojin Najeriya a kalla 15 a wani kauye dake jihar Yobe a arewa maso gabashin kasar.
-
An Hallaka Mayakan Kungiyar Boko Haram A Arewa Maso Gabashin Najeriya
Oct 27, 2017 15:28Kakakin dakarun tsaron Najeriya ya sanar da hallaka mayakan kungiyar boko haram cikin wani farmaki da sojojin kasar suka kai a arewa maso gabashin kasar
-
Rundunar Sojin Nijeriya: Akwai Yiyuwar Mun Kashe Matar Shekau A Harin Da Muka Kai
Oct 26, 2017 02:19Rundunar sojin saman Nijeriya ta ce akwai yiyuwar an kashe matar shugaban kungiyar Boko Haram, Malama Firdausi Shekau, a wasu hare-haren da rundunar ta kai daya daga cikin mabuyan 'yan kungiyar ta Boko Haram da ke kusa da garin Konduga na jihar Borno.
-
Tsoffin Yan Sandan Biafra Sun Yi Maraba Da Biyansu Kudaden Ritaya
Oct 25, 2017 15:32Tsoffin 'yan sandan Biafra a gabancin tarayyar Nigeria sun yi maraba da biyansu kudaden fansho bayan shekaru 47 da kawo karshen yakin basasa a yankin.
-
Nigeria, Pakistan Da Kuma Afganistan Ne Kadai Suke Fama Da Cutar Polio A Duniya
Oct 25, 2017 15:28Kasashen Nigeria, Pakistan da kuma Afganistan ne kasashen duniya da suke fama da cutar Polio har yanzu
-
Wasu 'Yan Bindiga Sun Kashe 'Yan Sandan Nijeriya 2 Da Sace Wani Dan Kasar Portugal
Oct 24, 2017 14:21Rundunar 'yan sandan jihar Kogi da ke Nijeriya sun tabbatar da kashe wasu jami'anta guda biyu da kuma sace wani dan kasar Portugal a lokacin da wasu 'yan bindiga dadi su ka kai hari wani wajen da ake gida a jihar.