Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

nigeria

  • Nijeriya : An Cafke Mutum 10 Bayan Zanga-zangar 'Yan Gudun Hijira

    Nijeriya : An Cafke Mutum 10 Bayan Zanga-zangar 'Yan Gudun Hijira

    Sep 26, 2017 03:13

    Rahotanni daga Nijeriya na cewa an cafke mutane goma bayan zanga-zangar da 'yan gudun hijira boko haram suka yi a birnin Maiduguri dake arewa maso gabashin kasar.

  • Nigeria: An Samu Karuwar Kayayyakin Da Ake fitar Da Su Waje Wadanda Ba Man Fetur Ba

    Nigeria: An Samu Karuwar Kayayyakin Da Ake fitar Da Su Waje Wadanda Ba Man Fetur Ba

    Sep 25, 2017 08:19

    Tarayyar Nigeria ta sami kari mai yawa a rubu'in farko na wannan shekara a mizanin kayakin da ake sayarwa zuwa kasashen waje wanda ba man fetur ba.

  • Za'a Fara Gurfanar Da Yan Kungiyar Boko Haram A Gaban Kuliya Cikin Watan Oktoba Mai Zuwa

    Za'a Fara Gurfanar Da Yan Kungiyar Boko Haram A Gaban Kuliya Cikin Watan Oktoba Mai Zuwa

    Sep 25, 2017 08:18

    Ministan Sharia a Nigeria Abubakar Malami ya bada sanarwan cewa za'a fara gurfanar da yayan kungiyar boko haram wadanda ake tsare da su a ranar 9 ga watan Oktoba mai kamawa.

  • Najeriya : 'Yan Gudun Hijira Sun Yi Zanga zanga A Maiduguri

    Najeriya : 'Yan Gudun Hijira Sun Yi Zanga zanga A Maiduguri

    Sep 24, 2017 12:45

    A Najeriya dubban 'yan dudun hijira Boko haram ne suka gudanar da wata zanga-zanga a birnin Maiduguri dake arewa maso gabashin kasar domin nuna takaici akan halin da suke ciki a sansanin da aka tsugunar da su.

  • Rundunar Sojin Nijeriya: Babu Wata Karamar Hukuma Da Take Hannun Boko Haram

    Rundunar Sojin Nijeriya: Babu Wata Karamar Hukuma Da Take Hannun Boko Haram

    Sep 23, 2017 14:48

    Rundunar sojin Nijeriya ta bayyana cewar babu wata karamar hukuma a jihohin Arewa Maso Gabashin Nijeriya din da take hannun kungiyar ta'addancin nan ta Boko Haram.

  • Najeriya: An Kashe Yan Gudun Hijira 9 A Kusa Da Wani Sansaninsu A Jihar Borno

    Najeriya: An Kashe Yan Gudun Hijira 9 A Kusa Da Wani Sansaninsu A Jihar Borno

    Sep 23, 2017 08:19

    Mayakan kungiyar boko Haram sun kashe yan gudun hijira 9 a jiya Juma'a a lokacinda suka noma kusa da sansaninsu dake Ran a cikin jihar borno ta tarayyar Nigeria.

  • Jahohin Jigawa Da Sokoto Sun Bada Hutu Don Shigowar Sabuwar Shekara Ta Musulunci

    Jahohin Jigawa Da Sokoto Sun Bada Hutu Don Shigowar Sabuwar Shekara Ta Musulunci

    Sep 22, 2017 01:43

    Gwamnatocin jihohin Jigawa da Sokoto a tarayyar Nigeria sun bada hotu a yau jumma'a don shigowar sabuwar shekara ta addinin musulunci wato shekara ta 1439 na hijirar manzon Al...(s) daga Makka zuwa Madina.

  • Bayan Hukumcin Kotu, Gwamnatin Nijeriya Ta Ayyana Kungiyar IPOB A Matsayin Kungiyar Ta'addanci

    Bayan Hukumcin Kotu, Gwamnatin Nijeriya Ta Ayyana Kungiyar IPOB A Matsayin Kungiyar Ta'addanci

    Sep 21, 2017 01:16

    Bayan hukumcin da wata babbar kotun Abuja ta fitar na haramta ayyukan kungiyar IPOB ta masu fafutukar kafa kasar Biafra, gwamnatin Nijeriya ta ayyana kungiyar a matsayin kungiyar 'yan ta'adda.

  • Buhari Ya Yi Jawabi A Babban Taron MDD

    Buhari Ya Yi Jawabi A Babban Taron MDD

    Sep 20, 2017 01:21

    Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya gabatar da jawabinsa a babban taron Majalisar Dinkin Duniya karo na 72 da aka fara gudanarwa a birnin New York na Amurka.

  • An Bawa Wani Dan Najeriya Lambar Yabo Sakamakon Shiga Tsakani Da Yayi A Sakin 'Yan Matan Chibok

    An Bawa Wani Dan Najeriya Lambar Yabo Sakamakon Shiga Tsakani Da Yayi A Sakin 'Yan Matan Chibok

    Sep 19, 2017 04:42

    Babban kwamishinan dake kula da 'yan gudun hijra na MDD ya bawa wani Lauya dan Najeriya lambar yabo sakamakon halartar da yayi na shiga tsakani wajen sakin 'yan matan chibok kimanin 100 a arerwa maso gabashin kasar

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS