Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

nigeria

  •  Najeriya : Mutum 15 Sun Mutu A Hare-haren Kunar Bakin Wake

    Najeriya : Mutum 15 Sun Mutu A Hare-haren Kunar Bakin Wake

    Sep 18, 2017 09:34

    Rahotanni daga Najeriya na cewa mutane a kalla 15 ne suka rasa rayukansu a wasu jerin hare haren kunar bakin wake a wani sansanin 'yan gudun hijira dake kauyen Mashahari na birnin Maiduguri a arewa maso gabashin kasar.

  • Shugaba Buhari Ya Tafi Amurka Don Halartar Taron Majalisar Dinkin Duniya

    Shugaba Buhari Ya Tafi Amurka Don Halartar Taron Majalisar Dinkin Duniya

    Sep 17, 2017 12:25

    Shugaba Muhammadu Buhari na Nijeriya ya bar Abuja, babban birnin tarayyar Nijeriyan zuwa birnin New York na Amurka don halartar taron babban zauren Majalisar Dinkin Duniya karo na 72 da za a gudanar a nan gaba.

  • 'Yan Sandan Nijeriya: Dan Sanda Guda Ya Mutu/ An Kama 'Yan IPOB 59, Za a Kai Su Kotu

    'Yan Sandan Nijeriya: Dan Sanda Guda Ya Mutu/ An Kama 'Yan IPOB 59, Za a Kai Su Kotu

    Sep 17, 2017 12:25

    'Yan sanda a Nijeriya sun bayyana cewar alal akalla dan sanda guda ya mutu sakamakon hare-haren da wasu mutane da ake zargin tsageran kungiyar nan ce ta IPOB masu yunkurin kafa kasar Biafra suka kai smusu a jihar Abia, suna masu cewa sun kama mutane 59 nan gaba za su gurfanar da su a gaban kotu.

  • Kungiyar CUPS Ta Bukaci A Kwacewa Nnamdi Kanu Jinsiyar Biritaniya

    Kungiyar CUPS Ta Bukaci A Kwacewa Nnamdi Kanu Jinsiyar Biritaniya

    Sep 16, 2017 01:20

    Kungiyar fara hula ta CUPS mai fafatukar wanzar da zaman lafiya dake da mazauni a Biritaniya ta ce ta fara tattara bayanai a kan madugun 'yan fafatukar kafa kasar Biafra a Nijeriya cewa da Nnamdi Kanu, ciki har da yiwuwar bukatar a kwace masa shedar zama dan kasar ta Biritaniya.

  • Sojojin Najeriya Sun Kira Masu Fafutukar Kafa Kasar Biafra Da 'Yan Ta'adda

    Sojojin Najeriya Sun Kira Masu Fafutukar Kafa Kasar Biafra Da 'Yan Ta'adda

    Sep 15, 2017 14:43

    Rundunar sojin Najeriya ta kira madugun kungiyar IPOB da ke fafutikar kafa kasar Biafra da magoya bayansa a matsayin 'yan ta'adda.

  • An Sanya Dokar Ta Baci A Garin Jos Sakamakon Barkewar Rikici

    An Sanya Dokar Ta Baci A Garin Jos Sakamakon Barkewar Rikici

    Sep 15, 2017 01:20

    Sakamakon barkewar wani sabon rikici a garin Jos, babban birnin jihar Filato a Nijeriya, gwamnan jihar Filato din Simon Lalong ya sanar da sanya dokar ta baci ta sai baba ta gani a garin.

  • Nijeriya : An Kashe Dan Sanda Guda Da Kama 'Yan Biafra 32

    Nijeriya : An Kashe Dan Sanda Guda Da Kama 'Yan Biafra 32

    Sep 14, 2017 12:20

    Rundinar 'yan sanda a jihar Rivesr dake kusancin Nijeriya, ta sanar da cewa jami'in guda ya sara ransa kan kuma na cafke 'yan fafatukar kafa kasar Biafra 32 a mummunar zanga-zanga baya bayan nan.

  • Miliyoyin Yara Suna Cikin Barazanar Kamuwa Da Cutar Kyanda Sanadiyyar Rashin Biyan Kudaden Riga Kafi

    Miliyoyin Yara Suna Cikin Barazanar Kamuwa Da Cutar Kyanda Sanadiyyar Rashin Biyan Kudaden Riga Kafi

    Sep 14, 2017 00:58

    Ma'aikatar kiwon lafiya a tarayyar Nigeria ta bada sanrwar cewa duk jihohin da basu bada kudaden da yakamata su bayar na allurar riga kafin cutar Kyanda zuwa gobe juma'a ba ba za'a yiwa yara a jihohin allurar riga kafin ba.

  • Najeriya: An Sa Dokar Ta Baci A Jahar Abia

    Najeriya: An Sa Dokar Ta Baci A Jahar Abia

    Sep 13, 2017 14:35

    Gwamnatin Jahar Abia ta sanar da kafa dokar ta bacin ne ta kwanaki biyu wacce za ta fara daga gobe alhamis.

  • An Kama Wani Kwamandan ISIS A Birnin Kano

    An Kama Wani Kwamandan ISIS A Birnin Kano

    Sep 10, 2017 10:16

    Hukumar yansandan ciki ta Nigeria reshen Kano ta bada labarin cafke wani kwamandan kungiyar yan ta'adda ta ISIS a birnin Kano kafin sallar babba da ta gabata.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS