-
Gargadin Ambaliyar Ruwa A Benin Da Nijeriya
Sep 10, 2017 06:23Hukumar raya kogin kwara ta ABN, ta yi gargadin yiyuwar samun mummunar ambaliyar ruwa a kasashen Najeriya da Benin kasashe biyu da tafkin ke ratsawa.
-
An Kama Wani Kwamandan ISIS A Birnin Kano
Sep 10, 2017 05:38Hukumar yansandan ciki ta Nigeria reshen Kano ta bada labarin cafke wani kwamandan kungiyar yan ta'adda ta ISIS a birnin Kano kafin sallar babba da ta gabata.
-
Harin Boko Haram Ya Hallaka Mutane 7 A Najeriya
Sep 09, 2017 14:29Akalla mutane 7 suka rasa rayukansu sanadiyar wani harin ta'addanci da mayakan kungiyar boko haram suka kai wani sansanin 'yan gudun hijra a shiyar arewa maso gabashin Najeriya
-
Mutane 19 Sun Rasa Rayukansu Sakamakon Rikicin Da Ya Barke A Jihar Filaton Nijeriya
Sep 09, 2017 01:14Rundunar 'yan sandan jihar Filato da ke yankin tsakiyar Nijeriya ta tabbatar da mutuwar mutane 19 da kuma raunata wasu guda 5 sakamakon hari da aka kai a kauyen Ancha dake karamar hukumar Bassa na jihar ta Filato.
-
Majalisar Koli Ta Musulman Nijeriya Ta Yi Allah Wadai Da Kisan Da Ake Wa Musulmin Myammar
Sep 09, 2017 01:11Majalisar Koli Ta Addinin Musulunci a Nijeriya (NSCIA) ta yi kakkausar suka da kuma Allah wadai da kisan kiyashin da ake yi wa musulmin kasar Myammar tana mai bayyana hakan a matsayin babban laifin yaki.
-
Yajin Aikin ASUU: Malaman Jami'an Sun Samu Fahintar Juna Da Gwamnatin Tarayyar Nigeria.
Sep 08, 2017 14:44Kungiyar Malaman Jami'a ASUU atakaice a tarayyar Nigeria ta ce zata tattauna kan shawarwarin da gwamnatin tarayyar ta basu don kawo karshen yajin aikin da suka shiga nan da mako guda.
-
Najeriya: Yaduwar Kwalara A Sansanin 'Yan Gudun Hijira
Sep 07, 2017 13:34Majsalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa an sami bullar kwalara a cikin sansanin 'yan guudn hijirar da boko harama suka tarwatsa daga gidajensu, a Jahar Borno.
-
Nijar : Mahamadu Issufu Na Ziyara A Nijeriya
Sep 05, 2017 12:26Fadar shugaban kasa a Jamhuriya Nijar ta ce shugaban kasar Mahammadu Issufu, ya fara wata ziyarar aiki a makofciyar kasar Nijeriya.
-
Kungiyar Amnesty International: Kusan Mutane 400 Boko Haram Ta Kashe A Ckin Watanni 5
Sep 05, 2017 04:51Rahoton kungiyar ta kare hakkin bil'adama ta kasa da kasa, Amnesty International ya ce hare-haren kungiyar 'Boko Haram sun kashe mutane kusan 400 a kasashen Najeriya da Kamaru.
-
Farashin Man Fetur Ya Dan Fadi A Gidajen Mai Da Dama A Tarayyar Nigeria
Sep 04, 2017 14:42Kamfanin man fetur na kasa a Nigeria NNPC ya bada sanarwan cewa farashin man fetur ya dan fadi a cikin yan kwanakin da suka gabata daga N138 zuwa N133.28 a kan ko wace Lita a mafi yawan gidajen mai na kamfanin wadanda ake kira Mega Station