-
Majalisar D. D Ta Yi Gargadi Kan Yiyuwar Bullar Masifa Kan Jinsin Bil-Adama A Nigeriya
Sep 04, 2017 01:50Majalisar Dinkin Duniya ta yi gargadi kan yiyuwar bullar masifa kan jinsin bil-Adama a shiyar arewa maso gabashin tarayyar Nigeriya.
-
Najeriya : Kwalera Ta Kashe Mutum 14 A Sansanin 'Yan gudun Hijira
Sep 03, 2017 01:59Hukumomin kiwon lafiya a jihar Borno dake arewa maso gabashin Najeriya sun sanar da mutuwar mutane 14 sanadin kamuwa da cutar amai da gudawa a wani sansanin 'yan gudun hijiran Boko Haram.
-
Fiye Da Mutane 100,000 Ne Ambaliyar Ruwa Ta Maida Yan Gudun Hijira A Najeriya.
Sep 01, 2017 14:44Shugaban kasar ta Najeriya ne ya bayyana wannan adadin na mutanen da ambaliyar ruwan ta ritsa da su a jahar Benue.
-
Sojojin Nijeriya Sun Sanar Da Hallaka Wasu Kwamandojin Boko Haram
Aug 31, 2017 13:26Rundunar sojin Nijeriya ta sanar da cewa dakarunta sun sami nasarar hallaka wasu kwamandojin kungiyar ta'addancin nan ta Boko Haram da wani adadi mai yawa na dakarun kungiyar a ci gaba da fada da suke yi da 'yan kungiyar ta'addanci da kawo karshensu.
-
An Ware Dalar Amurka Billion 5.79 Don Aikin Samar Da Wutan Lantarki Na Tsaunin Mambila
Aug 31, 2017 01:56Gwamnatin tarayyar Nigeria ta ware dalar Amurka billion $5.792 don aikin samar da wutan lantarki a kan tsaunun Mambila na jiharn Taraba.
-
Likitoci A Asbitocin Gwamnatin Sun Bada Sanarwan Shiga Yajin Aiki A Nigeria
Aug 31, 2017 01:56Kungiyar likitoci masu koyon karatu sun bada sanarwan fara yajin aiki na gama gari a duk fadin kasar don neman wasu hakkokinsu wadanda suka makali a hannun gwamnatocin tarayyar da kuma na jihohi a ranar 4 ga watan satumba mai kamawa.
-
An Kashe Jami'an tsaron Nigeria 4 Da Kuma Farar Hula Guda A Wani Harin Ta'addanci
Aug 31, 2017 01:55Wasu kafafen yada labarai a cikin gida a tarayyar Nigeria sun bayyana cewa wani dan bindiga ya harbe jami'an tsaro 4 har lahira sannan suka raunata wani farara hula a jihar Bayelsa daga kudancin kasar.
-
Najeriya : Evans Ya Amsa Laifinsa Bisa Barazana _ Lauyansa
Aug 30, 2017 10:50Shahararen mai garkuwa da mutane a Najeriya mai suna Evans, ya amsa laifin da ake tuhumarsa na garkuwa da mutane a gaban kotun Legas.
-
Kotu Ta Sake Mallaka Wa Gwamnatin Nijeriya $21m Na Kudin Da Ake Zargin Diezani Ta Sace
Aug 29, 2017 01:11Wata kotun tarayya da ke birnin Legas a Nijeriya ta mallaka wa gwamnatin kasar zunzurutun kudi Dala Miliyan 21 (wanda ya kai Naira biliyan 7.6) daga kudaden da ake zargin tsohuwar ministar mai na kasar Diezani Alison-Madueke ta sace a lokacin tsohuwar gwamnatin Goodluck Jonathan ta kasar.
-
Gwamnatin Nijeriya Ta Bukaci Kotu Ta Soke Belin Nnamdi Kanu Ta Kuma Kamo Shi
Aug 25, 2017 13:40Gwamnatin Tarayyar Nijeriya ta bukaci kotun da ta ba da belin shugaban kungiyar 'yan aware ta don kafa kasar Biafra (IPOB) Nnamdi Kanu da ta soke belin sannan kuma ta sake kama shi.