Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

nigeria

  • Shugaba Buhari Ya Gana Da Jami'an Jam'iyyun APC Da PDP Na Najeriya

    Shugaba Buhari Ya Gana Da Jami'an Jam'iyyun APC Da PDP Na Najeriya

    Aug 25, 2017 12:07

    Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya yayi wata ganawa da shugabannin babbar jam'iyyar adawa ta kasar PDP da kuma jam'iyyarsa ta APC mai mulki a fadar gwamnati da ke birnin Abuja.

  • Shugaban Nigeria Ya Rattaba Hannu Kan Yerjeniyoyi Na Yakar Cin Hanci Da Rashawa

    Shugaban Nigeria Ya Rattaba Hannu Kan Yerjeniyoyi Na Yakar Cin Hanci Da Rashawa

    Aug 25, 2017 07:23

    Shugaban Nigeria Mohammadu Buhari ya sanya hannu kan wasu yerjejeniyoyi wadanda suka hada da na yaki da cin hanci da rashawa, kudaden haraji da kuma kare hakkin mallaka na masu ayyukan fasaha na kasa da kasa.

  • Wani Jirgin Saman Yaki A Tarayyar Nigeria Ya Fadi A Jihar Kaduna

    Wani Jirgin Saman Yaki A Tarayyar Nigeria Ya Fadi A Jihar Kaduna

    Aug 25, 2017 07:22

    Wani Jirgin saman yaki mallakin rundunar sojojin sama na Nigeria, samfurin "Air Beetle" ya fadi a jiya Alhamis kuma kashe matukin jirgin a birnin Kaduna

  • Hamshakin Dan Kasuwa A Nahiyar Afrika Aliko Dan Gote Zai Kashe Dalar Miliyon 450 A Noman Rake

    Hamshakin Dan Kasuwa A Nahiyar Afrika Aliko Dan Gote Zai Kashe Dalar Miliyon 450 A Noman Rake

    Aug 24, 2017 07:18

    Mutumin da ya fi kowa arziki a nahiyar Afrika Aliko Dan Gote zai kashe dalar Amurka miliyon 450 a bangaren noman rake a jihar Niger ta tarayyar Nigeria .

  • Shugaba Buhari Ya Dakatar Da Taron Majalisar Ministoci Na Mako Mako A Yau

    Shugaba Buhari Ya Dakatar Da Taron Majalisar Ministoci Na Mako Mako A Yau

    Aug 23, 2017 07:22

    Shugaba Mohammadu Buhari na tarayyar Nigeria ya dakatar da taron majalisar ministocin da aka saba gudanarwa a ko wace ranar Laraba na wannan makon, maimakon haka zai karbi rahoton bincike kan tsohon sakataren gwamnati Babachir Lawal da kuma tsohon ndirectan yansandan ciki na kasa Ayodelle Oke.

  • Rasha Zata Hada Kai Da Gwamnatocin Nigeria Da Niger Kan Harkokin Tsaro

    Rasha Zata Hada Kai Da Gwamnatocin Nigeria Da Niger Kan Harkokin Tsaro

    Aug 23, 2017 07:20

    Ma'aikatar tsaron kasar Rasha ta bayyana cewa ta cimma yerjejeniya da gwamnatocin Nigeria da Niger na aiki tare kan abubuwan da suka shafi harkokin tsaro.

  • Jakadun Mali da Nigeria Sun Gana Da Ministan Harkokin wajen Iran

    Jakadun Mali da Nigeria Sun Gana Da Ministan Harkokin wajen Iran

    Aug 22, 2017 02:04

    Jakadun kasashen Mali, Nigeria, Sirilanka da Kuma Jumhuriyar Check sun gana da ministan harkokin wajen kasar Iran Mohammad Jawada Zarif

  • Shugaba Buhari Ya Dawo Gida Nijeriya Bayan Jiyya Na Tsawon Lokaci A London

    Shugaba Buhari Ya Dawo Gida Nijeriya Bayan Jiyya Na Tsawon Lokaci A London

    Aug 19, 2017 12:04

    Shugaba Muhammadu Buhari na Nijeriya ya dawo gida Nijeriya bayan sama da watanni uku da yayi yana jiyya a birnin London.

  • Nijeriya : Yau Buhari Zai Koma Gida Daga Landan

    Nijeriya : Yau Buhari Zai Koma Gida Daga Landan

    Aug 19, 2017 06:39

    Fadar shugaban kasa a Najeriya ta ce yau Asabar ce, shugaban kasar Muhammadu Buhari zai koma gida daga hutun rashin lafiyar da yake a birnin Landan.

  • An Tusa Keyar 'Yan Najeriya 135 Daga Libiya

    An Tusa Keyar 'Yan Najeriya 135 Daga Libiya

    Aug 18, 2017 06:30

    Mahukuntan Libiya sun tusa keyar 'yan Najeriya 135 zuwa gida karkashin shirin nan na mayar da bakin haure zuwa kasashensu na asali.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS