-
Hukumar NCC Mai Kula Da Kamfanonin Wayoyin Sadarwa A Nigeria Ta Yi Barazanar Ladabtar A Wasu Kamfanonin Wayoyi A Kasar
Nov 14, 2016 13:30Hukumar NCC mai kula da kamfanonin wayoyin sadarwa a Nigeria ta yi barazanar ladabtar da wasu kamfanin Sadarwa wadanda suka hada da manya manyan kamfanoni guda hudu wato MTN, Glo, Etisalat Airtel, da kuma wasu idan sun ci gaba da bude kafar aiko da sakon SMS wanda mutane basa so.
-
Yan Shia Mabiya Sheikh El-zazzagi 10 Suka Yi Shahada A Lokacinda Jami'an Tsaro Suka Yi Kokarin Hanasu Tattakin 40
Nov 14, 2016 12:29Akalla mutane 10 ne jami'an tsaron Nigeria suka kashe daga cikin yan shia mabiya kungiyar Harka Islamia a Nigeria, wadanda suke tattaki daga Kano Zuwa kaduna don halattar taron 40 na Imam Husain (a) wanda suka saba gudanarwa ko wace shekara.
-
An Kashe Wani Adadi Mai Yawa Na 'Yan Boko Haram A Kasar Kamaru
Nov 12, 2016 13:20Majiyoyi tsaron kasar Kamaru sun ba da labarin cewa sojojin kasar sun sami nasarar hallaka wani adadi mai yawa na 'yan kungiyar Boko Haram da kuma raunana wasu da dama a arewacin kasar ta Kamaru.
-
Nijeriya Da Rasha Sun Kulla Yarjejeniyar Aiki Tare A Bangaren Ayyukan Soji
Nov 12, 2016 13:20Nijeriya da kasar Rasha sun cimma wata yarjejeniya ta aiki tare a fagen ayyukan sojoji a tsakaninsu da nufin kara karfafa alakar da ke tsakanin kasashen biyu.
-
Kungiyar Amnesty Ta Bukaci Gwamnatin Lagos Ta Dakatar Da Rushe Rushe
Nov 12, 2016 04:11Kungiyar kare hakkin bil'adama ta Amnisty International a birnin Lagos ta Nigeria ta yi kira ga gwamnatin jihar Lagos ta dakatar da rusa gine gine a wasu yankuna na bakin ruwa a birnin, wanda ya zuwa yanzu mutane dubu 30 sun rasa matsuguni.
-
An hallaka 'yan kunar-bakin-wake uku a Maiduguri
Nov 11, 2016 14:30Dakarun tsaron Najeriya sun karyata jita jitan cewa sun dauko sojojin haya a yakin da suke yi da kungiyar boko haram
-
Wasu Yan Bindiga Sun Kashe Fiye Da Mutane 40 A Wani Filin Hakar Zinari A Zamfara Arewa Maso Yammacin Nigeria
Nov 08, 2016 14:02Wasu yan bindiga wadanda har yanzun ba'a tantance ko su waye ne ba, sun kashe mutane fiye da 40 a wani filin hakar zinari a jihar Zamfara na tarayyar Nigeria.
-
An sako Mutane da dama da aka kama kan zarkin boko haram
Nov 08, 2016 07:29Wani babban jami'in Soja a Najeriya ya sanar da sakin sama da Mutane dubu guda da aka kama kan zarkin su a alaka da kungiyar Boko haram
-
Shugaban Najeriya ya tabbatar da ci gaba da yakar Boko haram a kasar
Nov 07, 2016 07:36Shugaban Najeriya ya ce kasarsa za ta ci gaba da yakar kungiyar boko haram har sai ta kawo karshen ta a cikin kasar
-
Buhari Ya Yaba Wa Sojojin Nijeriya Saboda Kwato Wata 'Yar Chibok
Nov 06, 2016 14:07Shugaba Muhammadu Buhari na Nijeriya ya jinjinawa sojojin kasar saboda nasarar da suka samu wajen kwato daya daga cikin 'yan matan Chibok din nan da 'yan Boko Haram suka sace sama da shekaru biyun da suka gabata.