Pars Today
Gwamnatin Koriya ta Arewa ta sanar da cewa kasar za ta ci gaba da karfafa shirinta na nukiliya duk kuwa da matsin lambar da kasar ta ke fuskanta a wannan bangaren.
Shugaba Donald Trump na Amurka ya ce yana da yakini akan samun mafita kan rikicin Koriya ta Arewa.
Kasar Afrika Ta Kudu ta bukaci dukkan manbobin MDD da su sanya hannu kan yarjejeniyar haramta amfani da makaman nukiliya.
Fadar gwamnatin Afirka ta kudu ta tabbatar da cewa, kasar za ta daddale yarjejeniyar hana yaduwar makaman nukiliya, a yayin babban taron MDD karo na 72 a birnin New York.
Shugaba Kim Jong-Un, na Koriya ta Arewa ya ce kasarsa na daf da mallakar makamin nukiliya, wannan kuwa duk da jerin takunkuman da kasashen duniya ke kakaba ma kasar ta sa.
Kasar Koriya ta Arewa ta bayyana cewar babu batun ja da baya ko cimma wata yarjejeniya dangane da shirinta na ci gaba da karfafa makamanta masu linzami ba.
Rahotanni daga kasar Japan na nuni da cewa ana ci gaba da bukukuwan cika shekaru 72 da Amurka ta kai hari da makamin nukiliya a garin Hiroshima na kasar wanda shi ne karon farko da aka yi amfani da wannan makamin.
Kwamitin tsaron kasa da siyasar waje na Majalisar Shawarar Musulunci ta kasar Iran ya kada kuri'ar amincewa da wani kuduri na mayar da martani kan ta'addanci da mulkin mallakan Amurka a yankin Gabas ta tsakiya.
Koriya ta Arewa ta ja kunnen kasar Japan da cewa ita ce kasar farko da za ta fara fuskantar hari da makaman nukiliya matukar dai ya ki ya barke a yankin na su.
Konitin da aka kafa don shirya taron sake nazarin yerjejeniyar NPT ta hana yaduwar makaman Nuklia ya fara zamansa na farko a birni Vienna na kasar Austria.