-
Amerika: An Yi Zanga-zangar Nuna Kin Yarda Da Yake-Yaken Amurka
Oct 22, 2018 04:25Daruruwan Amurkawa ne su ka gudanar da Zanga-zangar nuna kin amincewa da halayyar ina da yaki da kasarsu take da shi.
-
Burundi Ta Nuna Kin Amincewa Da Hana 'Yan Kasar Mazauna Canada Kada Kuri'ar Raba Gardama
May 17, 2018 14:26Kamfanin dillancin Anatoly na kasar Turkiya ya ambato majalisar harkokin wajen kasar Canada tana sanar da hana yan asalin kasar Burundi mazaunanta, kada kuri'ar raba gardama akan zaben 2018.
-
Guinea Conakry: Zanga-zangar Kin Amincewa Da Sakamakon Zabe
Feb 26, 2018 15:35Mazauna babban birnin kasar ta Guinea Conakry sun shiga zaman dirshen da kuma gudanar da Zanga-zanga domin kim amincewa da sakamakon zabe
-
An Shiga Kwana Na Uku Na Zanga-Zangar Hauhawar Farashin Kayayyaki A Sudan
Jan 09, 2018 07:54Rahotanni daga kasar Sudan sun bayyana cewar al'ummar kasar musamman daliban jami'oi suna ci gaba da zanga-zangar nuna rashin amincewa da hauhawar farashin kayayyaki a kasar da suka faro ta kwanaki uku da suka gabata.
-
An Shiga Kwana Na Uku Na Zanga-Zangar Hauhawar Farashin Kayayyaki A Sudan
Jan 09, 2018 07:52Rahotanni daga kasar Sudan sun bayyana cewar al'ummar kasar musamman daliban jami'oi suna ci gaba da zanga-zangar nuna rashin amincewa da hauhawar farashin kayayyaki a kasar da suka faro ta kwanaki uku da suka gabata.
-
Shugaban Kasar Iran Ya Ce: Amurka Bata Da Hakkin Nuna Damuwarta Kan Matsalolin Al'ummar Iran
Jan 01, 2018 03:19Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: A watannin baya-bayan nan shugaban kasar Amurka Donald Trump ya bayyana al'ummar Iran a matsayin 'yan ta'adda, don haka a halin yanzu baya da hakkin da zai ce yana nuna damuwa kan matsalolinsu.
-
Al'ummar Musulmi Eritrea Sun Gudanar Da Taron Gangami Kan Yin Allah Wadai Da Gwamnatin Kasar
Nov 01, 2017 08:35Al'ummar musulmi Eritrea sun gudanar da taron gangami a birnin Asmara fadar mulkin kasar domin nuna kin amincewarsu da matakan matsin lamba da suke fuskanta daga mahukuntan Eritrea.
-
Gumurzu Tsakanin 'Yan Sandan Kenya Da 'Yan Adawar Kasar Ya Lashe Rayukan Mutane Uku
Oct 26, 2017 15:20Dauki ba dadi tsakanin 'yan sandan Kenya da 'yan adawar kasar da suka kauracewa zaben shugabancin kasar da ake sake gudanarwa a yau Alhamis ya lashe rayukan mutane akalla uku tare da jikkatan wasu adadi na daban.
-
Gwamnatin Maroko Ta Bayyana Matsayinta Kan Boren Al'ummar Arewacin Kasar
Jun 07, 2017 02:06Ministan harkokin cikin gidan kasar Maroko ya sanar da cewa: Gwamnatin kasar babu wani mataki da ta dauka na murkushe boren al'ummar arewacin kasar banda kokarin tabbatar da doka da oda.
-
Mutane A Tunisia Na Zanga-Zangar Kin Amincewa Da Dawowar 'Yan Ta'addan Kasar
Feb 06, 2017 04:29Mutanen kasar Tunisina sun gudanar da jerin gwano domin nuna rashin amincewa da dawowar 'yan ta'addan wahabiyayah Takfiriyyah 'yan kasar da suke yaki a kasashen Syria da Iraki.