-
Kungiyar OPEC Ta Amince Ta Rage Yawan Man Fetur Da Membobinta Suke Fitar
Dec 08, 2018 04:16Kungiyar kasashe masu arzikin man fetur (OPEC) da kuma wasu kasashe 10 su ma masu arzikin man fetur din da suka da kasar Rasha, sun amince da batun rage yawan man da ake samarwa a kasuwar duniya zuwa ganga miliyan daya da dubu dari biyu a rana.
-
Shugaban Kasar Amurka Ya Bayyana Fushinsa Ga Kungiyar OPEC Ta Kasashen Masu Arzikin Man Fetur
Jul 05, 2018 11:45Shugaban kasar Amurka Donal Trump a cikin wani sakon da ya rubuta a cikin Twitternsa ya nuna fushinsa ga kungiyar OPEC ta kasashe masu arzikin man fetur don rashin daukar mataki na rage farashin danyen man fetur a duniya.
-
Iran Ta Gargadi Saudiyya Kan Kara Yawan Man Fetur
Jun 29, 2018 16:56Teheran, ta gargadi mahukuntan Riyad, akan yunkurin kara yawan man fetur din da Saudiyyar ke hako wa.
-
Shugaban Kasar Rasha Ya Bayyana Amincewarsa Da Farashin Gangan Danyen Man Fetur Kan Dalar Amurka 60
May 26, 2018 06:34Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya bayyana amincewarsa da dalar Amurka 60 ya zama farashin danyen man fetur a kasuwannin duniya.
-
Kasar Guinee Ta Bukaci Kasashen Tchadi, Da Malesiya Hadewa Da Kungiyar OPEC
Mar 07, 2018 11:50Ministan makamashi da ma'adinai na kasar Guinee Equatorial ya bayyana shirin kasashen Kwango, da Tchadi da Malesiya na hadewa da kungiyar kasashe masu arzikin man fetir(OPEC) a takaice
-
Gwamnatin Kasar Libya Zata Kara Yawan Danyen Man Fetur Da Take Haka
Jul 19, 2017 19:24Majiyar gwamnatin kasar Libya ta bayyana cewa zuwa karshen wannan shekara ta 2017 zata kara yawan danyen man fetur da take haka zuwa ganga miliyon gusa da dubu 250.
-
Kungiyar OPEC Ta Ce Amurka Ce Take Dagula Kasuwar Danyen Man Fetur A Duniya
Jun 13, 2017 17:56Kungiyar kasashe masu arzikin man fetur OPEC ta bayyana cewa kasar Amurka ce ta dagula lissafinta na kyautatuwan farashin danjen man fetur a kasuwannin duniya sanadiyyar yawan man da take haka a cikin gida.
-
Kungiyar OPEC Ta Sanar Da Tsawaita Rage Man Da Take Hakowa Na Tsawon Wata Tara
May 25, 2017 18:09Kungiyar Kasashe masu arzikin man fetur ta duniya (OPEC) ta sanar da tsaiwata wa'adin rage yawan man da ta ke hakowa a kowace rana har na tsawon watanni 9 masu zuwa wato zuwa watan Maris 2018 dan ci gaba da daidaita farashin man a kasuwar duniya da kuma matsalolin da ake fuskanta na faduwar farashin.
-
OPEC Ta Bukaci A Tsawaita Lokacin Rage Yawan Man Da Kungiyar Take Haka Na Watannin 6
Apr 22, 2017 12:01Wani komiti na musamman don lura da yadda kasashe masu arzikin man Fetur OPEC da kuma na kasashen na ba membobin OPEC ba ya bukaci a tsawaita yerjejeniyar rage yawan man fetur da suke haka na wasu watannin 6, wato daga watan Yuli mai zuwa.
-
Kungiyar OPEC Ta Ce Tana Ci Gaba Da Kokarin Ganin Kasashen Kungiyar Sun Kara Rage Yawan Man Da Suke Haka
Feb 21, 2017 16:52Sakataren kungiyar kasashe masu arzikin man Fetur ya ce kungiyar tana kokarin ganin an kare rage yawan man da take haka don kyautata farashin man a kasuwannin duniya