-
Kungiyar Palasdinawa Ta Hamas Ta Yi Kakkausar Suka Kan Mahmud Abbas
Mar 17, 2016 02:14Kungiyar Palasdinawa ta Hamas ta yi kakkausar suka kan shugaban hukumar cin kwarya-kwaryar Palasdinawa Mahmud Abbas Abu-Mazin Kan yadda yake gudanar da shugabancin hukumar ta Palasdinawa.
-
Shahadar Bapalasdiniya
Mar 08, 2016 09:12"Yan Sandan H.K.Isra'ila Sun Harbe wata Bapalasdinya
-
Kotun Isra'ila Ta ki Amincewa Kai Dan Jaridar Palastinu Mai Yajin Cin Abinci Asibitin Palastinawa
Feb 16, 2016 02:17Babbar kotun haramtacciyar kasar Isra'ila ta yi watsi da bukatar da aka gabatar na dage dan jaridar nan Bapalastine da ke ci gaba da yajin cin abin sakamakon tsare shi da ake ci gaba da yi daga wani asibitin da ke arewacin haramtacciyar kasar Isra'ilan zuwa wani asibtin Palastinawa dake Yammacin Kogin Jordan sakamakon mawuyacin halin da yake ciki.
-
HKI ta hana tawagar kungiyar Tarayyar Turai shiga cikin Gaza
Feb 11, 2016 14:08Magabatan HKI sun hana tawagar Majalisar kungiyar Tarayyar Turai shiga cikin zirin Gaza
-
Kotun H.K.Isra'ila Ta Zartar Da Hukuncin Dauri A Kurkuku Kan Dan Majalisar Dokokin Kasar Balarabe
Feb 07, 2016 14:56Kotu a haramtacciyar kasar Isra'ila ta zartar da hukuncin dauri a gidan kurkuku kan wani dan Majalisar Dokokin Kasar da ke wakiltan Larabawa Palasdinu a Majalisar.
-
Palasdinawa Uku Sun Yi Shahada A Birnin Qudus
Feb 03, 2016 14:28Wasu 'yan gwagwarmayar palasdinawa uku sun yi shahada sakamakon bude musu wutan bindiga da sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila suka yi a yau Laraba.
-
Shahadar Palasdinawa Akalla 22 Tare Da Kame Wasu 460 A Cikin Watan Janairu
Feb 01, 2016 03:12Wata cibiyar bincike mai zaman kanta a Palasdinu ta bayyana ce; A cikin watan Janairun da ya gabata kacal sojojin Yahudawan Sahayoniyya sun yi sanadiyyar shahadar Palasdinawa akalla 22 tare da kame wasu fiye da 460 na daban.
-
Shugaban Kasar Zimbabwe ya goyi bayan Kafa Kasar Palasdinu
Jan 30, 2016 14:05Shugaban Kasar Zimbabwe, Robert Mugabe ya bayyana cikakken goyon bayansa na kafa kasar Palasdinu.