Pars Today
Majiyar Palasdinawa ta ambaci cewa; sojojin Sahayoniya sun bude wuta akan masu Zanga-zangar akan iyaka da yankin na Gaza
Kakakin Kungiyar Agajin ta Unruwa Chris Gunness ya ce; Palasdinawa miliyan 4.5 za su cutu daga yanke taimakon kudaden da Amurka ta yi.
Ma'aikatar harkokin wajen kasar Amurka ta bada sanarwan dakatar da tallafin kudade da ta saba bawa yan gudun hijira Palasdinawa karkashin kungiyar nan ta UNRWA.
Ma'aikatar Kiyon Lafiyar Palastinu a daren jiya juma'a ta sanar da cewa mutum 189 ne suka jikkata yayin zanga-zangar juma'ar dawo da hakki karo na 22 da aka gudanar a yankin Zirin Gaza.
Shugaban kungiyar fafutkar neman kawo karshen killace zirin Gaza Bassam Munasirah ya jaddada cewa, za su ci gaba da jerin gwano har sai an kawo karshen killace yankin Gaza baki daya.
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Aljeriya ya bayyana hare-haren da Isra'ila take kaddamarwa kan yankin zirin Gaza da cewa ayyukan yaki ne a kan fararen hula marassa kariya.
Ma'aikatar lafiya a Palasdinu ta sanar da cewa: Palasdinawa 4 ne suka yi shahada yayin da wasu adadi mai yawa suka jikkata sakamakon hare-haren wuce gona da iri da jiragen saman yakin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila suka kai kan yankin Zirin Gaza.
Ma'aikatar harkokin wajen Palasdinu ta yi Allah wadai da ziyarar da jakadar kasar Amurka ya kai yankunan Palasdinawa da aka mamaye domin ganewa idonsa matsugunan Yahuadawan Sahayoniyya 'yan kaka gida da aka gida a yankunan.
A jiya juma'a ne 'yan sandan sahayoniya su ka kai wa masu salla a masallacin kudus hari ta hanyar harba abubuwa masu kara
A wani bayani da reshen soja na kungiyar Jihadul-Islami ya fitar a jiya Laraba ya ce; Duk wata ta'asa da 'yan sahayoniya za su tafka akan al'ummar Palasdinu za su fuskanci mayar da martani