Pars Today
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya bayyana cewa: Kokarin maida Palasdinu kasar Yahudawa mafarki ne da ba zai taba tabbata a zahiri ba.
A ci gaba da farmakin da Sojojin HK Isra'ila ke kaiwa sansanin yankin kogin jodan, wani Bapaltine ya yi shahada sannan wasu da dama sun jikkata.
Gwamnatin kasar Masar ta yi allawadai da dokar wariya ta "kasar yahudu" wacce majalisar dokokin HKI Knesset ta kafa.
Jirgin saman yakin haramtacciyar kasar Isra'ila ya yi luguden wuta kan garin Rafah da ke kudancin yankin Zirin Gaza, inda ya janyo shahadar bapalasdine guda tare da jikkata wasu uku na daban.
Kungiyar ta gwagwarmayar musulunci ta bayyana amincewarta da shawarar da Masar ta bijiro da ita akan sulhu tsakanin bangarorin palasdinawa.
Jakadan Palasdinu, a Majalisar Dinkin Duniya, Riyad Mansur, ya bayyana cewa Amurka ta hana wa wata tawagar Palasdinun takardar Visa ta shiga Amurka, domin halartar wani taron MDD a birnin New York.
Kungiyar Hamas mai gwagwarmaya da HKI da makamai ta gargadi HKI kan matakan da take dauka na rufe hanyoyin shigar makamashi da abinci zuwa yankin Gaza.
Jaragen yakin HKI sun yi luguden wuta a kudancin zirin Gaza na Palasdinu a cikin daren jiya.
Kakakin Babbar jami'a mai kula da harkokin kasashen waje na kungiyar tarayyar Turai ya bayyana cewa kungiyar bata amince da mamayar da HKI take wa yankunan Palasdinawa na bayan yakin shekara ta 1967 ba.