Pars Today
Kungiyar Fatah karkashin jagorancin shugaban Falastinawa Mahmud Abbas, ta kirayi wani taron gaggawa domin tattauna batun yarjejeniyar karni kan Palestine.
Kwarraru kan kare hakkokin bil adama na majalisar dinkin duniya sun fara gudanar da zama domin binciken rahoton da aka gabatar kan take hakkokin bil adama a kasar Bahrain.
Sojojin gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila sun kai farmaki kan yankunan Palasdinawa da suke Gabar Yammacin Kogin Jordan, inda suka fuskanci maida martani daga matasan Palasdinawan yankunan.
Sojojin gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila sun bude wuta kan Palasdinawa a yankin Zirin Gaza lamarin da ya janyo shahadar bapalasdine guda.
Kamfanin dillancin Labarun Anatoli ya nakalto cewa; Shugaba Mahmud Abbas Abu Mazin ya yi watsi da gayyatar ganawa da manyan jami'an Amurka biyu
Hukumar MDD dake kula da 'yan gudun hijira Falasdinawa, na neman tallafin kusan dala miliyan 250, don cike gibin kudaden da take bukata a bana.
Shugaban kasar Masar ya jaddada cewa samar da kasar Palasdinu mai cikakken 'yanci kai ita ce hanyar wanzar da zaman lafiya a Palasdinu.
Kungiyar Kare hakkin bil'adaman ta Human Right Watch ta tabbatar da cewa haramtacciyar kasar Isra'ila ta tafka laifi akan mutanen Gaza kuma wajibi ne ga kungiyoyin kasa da kasa da su taka mata birki.
A ci gaba da goyon al'ummar Palastinu, manbobin MDD sun amince da wani kudiri na yin alawadai da ta'addancin da yahudawan sahayoniya ke ci gaba da yi kan al'ummar Palastinu.
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana makomar Palastinu yana hannun Palastinawa ne, kuma su ne kawai za su ayyana makomar na ta.