-
An Raya Ranar Qudus Ta Duniya A Birnin Hague
Jun 10, 2018 06:55Dariruwan mutane ne suka gudanar da jerin gwano na raya ranar Qudus ta Duniya a birnin Hague na kasar Holland
-
Akalla Palasdinawa 4 Ne Suka Yi Shahada A Zanga-Zangar Ranar Qudus Ta Duniya
Jun 09, 2018 06:36Harin wuce gona da iri da sojojin gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila suka kai kan al'ummar Palasdinu da ke gudanar da zanga-zangar ranar Qudus ta duniya a jiya Juma'a a yankin Zirin Gaza, akalla Palasdinawa 4 ne suka yi shahada.
-
Sanarwar Bayan Taron Ranar Kudus: Ko Shakka Babu Za'a 'Yanto Kudus Da Mamaya
Jun 08, 2018 09:25Mahalarta jerin gwanon Ranar Kudus ta duniya da aka gudanar a Tehran da sauran garuruwan Iran sun jaddada wajibcin 'yanto masallacin Kudus daga mamayar sahyoniyawa da kuma kokari wajen ganin bayan haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
Miliyoyin Al'ummar Iran Sun Fito Kan Tituna Don Raya Ranar Kudus Ta Duniya
Jun 08, 2018 09:25Tun da safiyar yau ne miliyoyin al'ummar Iran, maza da mata suka fito kan titunan kusan dukkanin garuruwan kasar don amsa kiran marigayi Imam Khumaini (r.a) da kuma raya Ranar Kudus ta duniya don sake jaddada goyon bayansu ga al'ummar Palastinu da ake zalunta.
-
IRGC: Ranar Kudus Ranar Hadin Kan Musulmi Da Goyon Bayan Palastinu Ce
Jun 07, 2018 11:15Dakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar Iran (IRGC) sun bayyana Ranar Kudus ta duniya a matsayin ranar hadin kan al'ummar musulmi da kuma nuna goyon bayan ga al'ummar Palastinu da ake zalunta.
-
Ma'aikatar Tsaron Iran Ta Ja Kunnen Musulmi Kan Kokarin Sahyoniyawa Na Raba Kansu
Jun 07, 2018 11:15Ma'aikatar tsaron kasar Iran ta kirayi al'umma da kuma gwamnatocin kasashen musulmi da su yi taka tsantsan dangane da makircin haramtacciyar kasar Isra'ila da masu goya mata baya wajen raba kan al'ummar musulmi tana mai sake sanar da goyon bayanta ga gwagwarmayar al'ummar Palastinu.
-
IRGC: Ranar Kudus Ranar Hadin Kan Musulmi Da Goyon Bayan Palastinu Ce
Jun 07, 2018 11:13Dakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar Iran (IRGC) sun bayyana Ranar Kudus ta duniya a matsayin ranar hadin kan al'ummar musulmi da kuma nuna goyon bayan ga al'ummar Palastinu da ake zalunta.
-
Al'ummar Kasar Maurtaniya Sun Gudanar Da Zanga-Zangar Goyon Bayan Palasdinawa
Jun 02, 2018 18:22Kungiyoyin farar hula a Nouakchott babban birnin kasar Maurtaniya sun gudanar da zanga -zangar goyon bayan masallacin Qudus da kuma al'ummar Palastinu.
-
Amurka Ta Sha Kaye A Kwamitin Tsaro A Kokarinta Na Yin Allah Wadai Da Kungiyar Hamas
Jun 02, 2018 05:31Amurka ta sha kaye a Kwamitin Tsaron Majalisar Dinkin Duniya a yayin da ta gabatar da wani kudurin nuna goyon baya ga haramtacciyar kasar Isra'ila da kuma yin Allah wadai da kungiyoyin gwagwarmayar Palastinawa.
-
MDD Ta Damu Kan Bullar Sabon Rikici A Gaza
May 30, 2018 10:53Majalisar dinkin duniya ta yi kira da a kai zuciya nesa don hana kara tsananta yanayin da ake ciki a zirin gaza.