-
Qatar Ta Bukaci Tattaunawa Da Saudiya Da Kawayenta
Jun 06, 2017 05:48Kasar Qatar ta bukaci tattaunawa da Saudiya da kawayenta bayan da kasashen suka yanke duk wata irin hulda da ita bisa zargin taimakawa ayyukan ta’addanci.
-
Kasashen Masar Da Libiya Sun Shiga Cikin Sahun Kasashen Da Suka Yanke Alakarsu Ta Jakadanci Da Qatar
Jun 05, 2017 19:07Bayan da wasu kasashen Larabawan yankin tekun Pasha suka dauki matakin yanke alakar jakadancinsu da kasar Qatar, kasashen Masar da Libiya ma sun rufa musu baya.
-
Iran Ta Bukaci Kasashen Larabawan Yankin Tekun Pasha Da Su Nisanci Tashin Hankali A Tsakaninsu
Jun 05, 2017 19:05Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Jamhuriyar Musulunci ta Iran tana kira ga dukkanin makobtanta da suke kudancin yankin tekun Pasha da su dauki darasi daga mummunan yana yin da yankin ke ciki domin dawowa cikin hankali da tunaninsu da nufin ganin an samu zaman lafiya a yankin.
-
Qatar Ta Musanta Yin Shisshigi A Cikin Lamuran Kasashen Yankin
Jun 05, 2017 08:48Gwamnatin kasar Qatar Ta Musanta Zargin Wasu Kasashen Larabawa Na cewa tana shisshigi cikin lamaran wasu kasashe a yankin ko kuma tana goyon bayan yan ta'adda.
-
Saudiyya, UAE, Bahrain, Masar, Sun Sanar Da Yanke Alaka Da Qatar
Jun 05, 2017 06:33A yau Litinin gwamnatocin kasashen Saudiyyah, Bahrain, UAE da kuma Masar, sun sanar da yanke alakarsu da kasar Qatar.
-
Ya zama wajibi a kalubalanci ta'addancin kasashen Qatar da Turkiya a gabas ta tsakiya.
Mar 25, 2017 11:18Wani Dan Majalisar Dokokin Masar yace ya zama wajibi a kalubalanci ta'addancin da kasashen Qatar da Turkiya ke ci gaba da aikatawa a yankin gabas ta tsakiya.
-
An Zargi Kasashen Turkiyya Da Qatar Da Ruruta Wutan Ayyukan Ta'addanci
Mar 13, 2017 10:57Wani dan Majalisar Dokokin Kasar Masar ya zargi kasashen Turkiyya da Qatar da hannu a ruruta wutan ayyukan ta'addanci a yankin gabas ta tsakiya tare da bayyana su a matsayin maha'inta.
-
'Yan Majalisar Libya Sun Zargi Qatar Da Turkiya Kan Mara Baya Ga 'Yan Ta'adda
Mar 05, 2017 17:33Wasu daga cikin 'yan majalisar dokokin kasar Libya sun zargi gwamnatocin kasashen Qatar da Turkiya kan mara baya ga 'yan ta'addan takfiriyya da suka addabi al'ummar kasar.
-
Masar Ta Mayar Da Martani Ga Matsayar Qatar Kan Hukunci Da Aka Yanke Wa Morsi
Jun 20, 2016 11:03Ma'aikatar harkokin wajen kasar Masar ta mayar da martani ga gwamnatin kasar Qatar dangane da hukuncin da wata kotun kasar Masar ta yanke wa hambararren shugaban kasar Muhammad Morsi kan zargin da ake masa na leken asiri wa kasar Qatar din.