Pars Today
Kamfanin dillancin labarun Faransa ya ambato cewa; Jami'an tsaron kasar ta Faransa sun kame fiye da mutane 1000 masu Zanga-zanga yayin da wasu 30 su ka jikkata
Jiragen yakin kawancen saudiya sun kai hari garin Hudaida tare da kashe mutane uku da kuma jikkata wasu 6 na daban.
Harin ta'addanci ta hanyar tada motoci da aka makare da bama-bamai a lardunan kasar Iraki biyu sun lashe rayukan mutane tare da jikkata wasu masu yawa.
Mahukuntan kasar Afrika ta Kudu sun sanar da cewa: An samu hatsarin jirgin kasa a tsakanin jihohin Johannesburg da Pretoria da ya janyo jikkatan mutane fiye da 320.
Rahotanni daga Iraki sun ce an kai harin ne da wata mota da aka makare da abubuwa masu fashewa a garin Tikrita da ke arewa maso yammacin birnin Bagadaza.
Wani dan takarar shugaban kasa a Kasar Brazil ya tsallake rijiya da baya a wani hari da aka kai masa yayin gangamin yakin neman zabe a arewa maso gabashin kasar
Dauki ba dadi tsakanin kungiyoyi masu dauke da makamai a birnin Tripoli fadar mulkin kasar Libiya a cikin mako guda kacal ya lashe rayukan mutane fiye da 60 tare da jikkata wasu 159 na daban.
Jami'an 'yan sandan kasar Amurka sun bayyana cewar alal akalla mutane 50 sun mutu kana wasu sama da 100 kuma sun sami raunuka sakamakon musayen wuta da ya faru a birnin Las Vegas na jihar Nevada na Amurka.
Labaran da suke fitowa daga garin misrata na kasar Libya sun nuna cewa ana kai fafatawa tsakanin bangarori biyu a tsowan daren jiya Lahadi.
Wata kotu a jahar California a kasar Amurka ta yanke hukunci daurin shekaru 16 a kan wani mutum da ya kai hari a kan musulmi a wani masallaci.