-
Gwamnatin Kenya Ta Ce Jami'an Tsaro Ba Za Su Amfani Da Karfi Kan Mutane A Ranar Zabe Ba
Aug 07, 2017 17:24Gwamnatin kasar Kenya ta bayyana cewar an tura jami'an tsaro bangarori daban-daban na kasar ne don tabbatar da tsaro da zaman lafiya a yayin zabubbukan da za a gudanar a kasar a gobe Talata, ba wai don su yi amfani da karfi a kan mutane ba.
-
Jagora: Iran Ba Za Ta Taba Mika Wuya Ga Mulkin Kama-Karyar Ma'abota Girman Kai Ba
Aug 03, 2017 10:57Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar Jamhuriyar Musulunci ta Iran ba ta taba kuma ba za ta taba mika kai ga mulkin kama-karya na ma'abota girman kai, yana mai cewa a halin yanzu Iran tana tsaya da kafafunta kyam sama da shekarun baya.
-
Paul Kagame: Zan Lashe Zaben Shugaban Kasa Da Za A Gudanar
Jul 15, 2017 12:17Shugaban kasar Rwanda Paul Kagame ya bayyana cewa shi ne zai lashe zaben shugaban kasar da za a gudanar a kasar A cikin watan Agusta mai kamawa.
-
Kofi Anan Ya yi Gargadi Akan Makomar Kasar Demokradiyyar Congo
Jun 19, 2017 11:59Tsohon babban magatakardar Majalisar Dinkin Duniya, Kofi Anan da wasu tsoffin shugabannin Afirka sun yi gargadi akan hatsarin da ya ke fuskantar makomar kasar Demokradiyyar Congo
-
Ghana Ta Sanar Da Tura Sojojinta Zuwa Kasar Senegal Domin Warware Rikicin Siyasar Gambiya
Jan 19, 2017 16:08Shugaban Ghana ya sanar da amincewar kasarsa kan aikewa da sojoji zuwa kasar Senegal domin shiga cikin sahun rundunar hadin gwiwa ta kungiyar bunkasa harkar tattalin arzikin kasashen yammacin Afrika ta ECOWAS da zasu yi amfani da karfi wajen kawar da shugaba Yahaya Jamme'i daga kan karagar mulkin kasarsa.
-
Shugaban Kasar Iran Ya Taya Sabon Shugaban Ghana Nana Akufo Addo Murna
Jan 07, 2017 19:10Sabon shugaban Kasar ya yi alkawalin fada da talauci.
-
Shugaban Romania Ya ki Yarda Da Nada Musulma A Matsayin Firayi Ministar Kasar
Dec 28, 2016 11:20Shugaban kasar Romania Klaus Iohannis ya ki amincewa da sunan wata mata musulma wadda jam'iyyar PSD ta masu ra'ayin sauyi na gurguzu na kasar ta gabatar masa a matsayin wadda suke so ya nada ta a matsayin firayi ministan kasar.
-
Kibdawa sun bukaci Shugaban kasar Masar ya yi murabus
Dec 14, 2016 18:15Bayan harin ta'addancin da aka kai Majami'ar su, 'yan kabilar Kibdawa na kasar Masar Sun bukaci Shugaba Alsese da ya yi murabus
-
A sanar Makokin kwanaki uku a kasar Masar
Dec 12, 2016 05:20Shugaban kasar Masar ya sanar zaman makoki na uku, bayan harin ta'addancin da aka kai wata majami'a a birnin alkahira
-
Shugaban Kasar Slovenia Ya Fara Ziyarar Aiki Na Kwanaki Biyu A Nan Iran
Nov 22, 2016 17:48Shugaba Kasar Slovenia Borut Pahor ya fara ziyarar aiki na kwanaki biyu a nan Tehran