-
Kungiyar Kasashen Larabawa Ta Bukaci Dunkulewar Kasar Siriya Da Warware Matsalolin Kasar Ta Tattaunawa
Jan 27, 2019 19:08Kungiyar kasashen Larabawa ta bukaci dunkulewar kasar Siriya da kuma warware rikicin kasar ta hanyar tattaunawa.
-
Majalisar Wakilan Amurka Ta Amince Da Wani Kuduri Na Takurawa Siriya
Jan 23, 2019 07:09Majalisar wakilai a kasar Amurka ta amince da wani kuduri wanda zai sa gwamnatin shugaban Trump ta kara kakabawa gwamnatin kasar Siriya takunkuman tattalin arziki.
-
Burtaniya Zata Rage Yawan Sojojinta A Kasar Siriya
Jan 23, 2019 07:08Ministan tsaron kasar Burtaniya ya bada sanarwan cewa gwamnatinsa zata janye rabin jiragen yakin kasar wadanda suka aikin abinda ya kira zaman lafiya a kasar Siriya zuwa gida.
-
Siriya Ta Dakile Wani Harin Sama Na Isra'ila
Jan 21, 2019 05:09Rundinar sojin kasar Siriya, ta ce makamman kare sararin samaniyarta, sun dakile wani harin sama dana kasa na Isra'ila kan kasar a cikin daren jiya.
-
Harin Bam Ya Yi Ajalin Mutum 3 A Kudancin Siriya
Jan 20, 2019 10:53Rahotanni daga Siriya na nuni da cewa wani harin bam ya yi sanadin mutuwar uku a kudancin Damascos babban birnin kasar.
-
Siriya : Kawancen Da Amurka Ke Jagoranta Ya Kashe Fararen Hula 6
Jan 19, 2019 15:44Rahotanni daga Siriya na cewa, fararen hula shida ne, da suka hada da yara kanana hudu, suka rasa rayukansu a wani hari da kawacen kasa da kasa da Amurka ke jangoranta ya kai a gabashin Siriya.
-
Kungiyar Kasashen Labarabawa Zata Mai Kasar Siriya Cikin Kungiyar
Jan 18, 2019 06:43Kungiyar kasara Larabawa ta bada sanarwan cewa zata sake dawo da kasar Siriya cikin kungiyar nan ba da dadewa ba.
-
Siriya : Sanyi Ya Kashe Yara 15 A Sansanin 'Yan Gudun Hijira
Jan 15, 2019 17:01A Siriya, kimanin yara 15 ne mafi yawansu 'yan kasa da shekara guda, suka rasa rayukansu, sanadin matsanancin sanyi.
-
Sojojin Rasha Sun Fara Sintiri Akan Iyakar Kasar Syria Da Turkiya
Jan 09, 2019 07:14Sojojin Rasha sun fara sintirin ne dai a daidai lokacin da kasar Turkiya take barazanar shiga cikin yankin Manbaj domin yakar rundunar kurdawa
-
An Yi Maraba Da Shirin Maida Huldar Jakadanci Da Kasar Siriya
Jan 08, 2019 03:02Babban sakataren jam'iyyar "Tunisian Legitimate Movement" ya yi maraba da shirin gwamnatin kasar na maida huldan jakadanci da kasar Siriya.