Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

siriya

  • Wani Harin Bam Ya Kashe Mutane Akalla 43 A Syria

    Wani Harin Bam Ya Kashe Mutane Akalla 43 A Syria

    Apr 15, 2017 13:01

    Rahotanni daga Syria na cewa mutane akalla 43 ne suka rasa rayukansu a wani harin bam da aka kai da babbar mota kan wani ayarin motocin safa dake daukeda wasu mutanen da aka kwashe daga yankunan dake hannun gwamnati a wajen birnin Aleppo.

  • Ministocin Harkokin Wajen Rasha, Iran, Syria, Sun Gudanar Da Zama A Moscow

    Ministocin Harkokin Wajen Rasha, Iran, Syria, Sun Gudanar Da Zama A Moscow

    Apr 14, 2017 10:52

    Ministocin harkokin wajen kasashen rasha, Iran da kuma Syria, sun gudanar da wani zama na musamman a yau a birnin Moscow, domin tattauna muhimman lamurra da suka shafi halin da ake ciki a Syria, da kuma daukar matakai na hadin gwiwa a tsakaninsu domin tunkarar lamarin.

  • Yan Majalisar Dokokin Tunusiya Sun Jaddada Bukatar Dawo Da Alaka Da Kasar Siriya

    Yan Majalisar Dokokin Tunusiya Sun Jaddada Bukatar Dawo Da Alaka Da Kasar Siriya

    Apr 14, 2017 06:42

    Yan Majalisun Dokokin Tunusiya sun jaddada bukatar ganin gwamnatin kasar t hanzarta daukan matakin dawo da alakar jakadancinta da kasar Siriya.

  • Shugaba Asad Na Siriya Ya Bayyana Cewa Zarkin Da Ake Yi Sojojin Kasar 100% Karya Ce

    Shugaba Asad Na Siriya Ya Bayyana Cewa Zarkin Da Ake Yi Sojojin Kasar 100% Karya Ce

    Apr 13, 2017 14:23

    Shugaba Asad Na Siriya Ya Bayyana cewa harin makamai masu guba da ake zarkin Sojojin sa sun kai a Khan Shehun, Shiri ne na karya da aka shirya.

  • Syria / Makamai Masu Guba : Rasha Ta Hau Kujerar Na Ki

    Syria / Makamai Masu Guba : Rasha Ta Hau Kujerar Na Ki

    Apr 13, 2017 01:24

    Rasha ta ki amincewa da wani kuduri da kasashen yamma suka gabatar, kan zargin kai hari da makamai masu guba a Lardin Idlib dake arewa maso yammacin Syria. 

  • Putin: Amurka Na Shirin Yin Amfani Da Makamai Masu Guba A Syria

    Putin: Amurka Na Shirin Yin Amfani Da Makamai Masu Guba A Syria

    Apr 12, 2017 01:52

    Shugaban kasar Rasha Vladmir Putin ya bayyana cewa, Rasha ta samu wasu bayanan sirri da ke tabbatar da cewa Amurka na shirin yin amfani da sanadarai masu guba a kusa da birnin Damascus, inda za ta dora alhakin hakan a kan gwamnatin Syria, domin samun hujjar kaddamar da wasu hare-hare a kan kasar.

  • Iran Ta Jaddada Wajabcin Gudanar Da Bincike Kan Batun Hari Da Makamai Masu Guba A Siriya

    Iran Ta Jaddada Wajabcin Gudanar Da Bincike Kan Batun Hari Da Makamai Masu Guba A Siriya

    Apr 11, 2017 06:14

    Ministan harkokin wajen kasar Iran ya jaddada wajabcin kafa kwamitin bincike na kasa da kasa da zai gudanar bincike kan harin da aka kai da makamai masu guba a yankin Khun-Sheikhun na kasar Siriya.

  • Shugaba Ruhani Ya Ja Kunnen Amurka Dangane Da Sake Kai Wa Siriya Hari

    Shugaba Ruhani Ya Ja Kunnen Amurka Dangane Da Sake Kai Wa Siriya Hari

    Apr 10, 2017 13:06

    Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani ya ja kunnen cewa sake kai wa kasar Siriya hari kamar yadda jami'an Amurka da wasu na kasashen yammaci suke barazanar yi, lamari ne da zai iya sanya yankin Gabas ta tsakiya cikin hatsarin gaske.

  • Shugaba Ruhani Ya Ja Kunnen Amurka Dangane Da Sake Kai Wa Siriya Hari

    Shugaba Ruhani Ya Ja Kunnen Amurka Dangane Da Sake Kai Wa Siriya Hari

    Apr 10, 2017 13:06

    Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani ya ja kunnen cewa sake kai wa kasar Siriya hari kamar yadda jami'an Amurka da wasu na kasashen yammaci suke barazanar yi, lamari ne da zai iya sanya yankin Gabas ta tsakiya cikin hatsarin gaske.

  • Dan takarar Shugabancin kasar Faransa ya bayyana harin da Amruka ta kai wa Syria da cewa; Laifi ne.

    Dan takarar Shugabancin kasar Faransa ya bayyana harin da Amruka ta kai wa Syria da cewa; Laifi ne.

    Apr 10, 2017 03:34

    Dan takarar shugabancin kasar ta faransa Jean-Luc Mélenchon ya ce; Harin laifi ne, kuma rashin sanin abinda ya kamata ne.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS