Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

siriya

  • Iran : Harin Amurka A Syria Kuskure Ne, Ayatollah Ali Khamenei

    Iran : Harin Amurka A Syria Kuskure Ne, Ayatollah Ali Khamenei

    Apr 09, 2017 12:48

    Jagoran juyin Islama na kasar Iran Ayatollah Sayyid Ali Khameni, ya bayyana cewa babban kuskure ne dubarar da Amurka ta yi na kai hari sansanin sojin Syria bisa zargin amfani da makami mai guba.

  • Dangantaka Na Kara Tsami Tsakanin Amurka Da Kawayen Syria

    Dangantaka Na Kara Tsami Tsakanin Amurka Da Kawayen Syria

    Apr 09, 2017 12:21

    Dangantaka na kara tsami tsakanin Amurka da kasashen dake goyan bayan gwamnatin shugaba Bashar Al'Assad na Syria, tun bayan harin makami masu linzamin da Amurka ta kaiwa Syriar a wannan makaon mai karewa.

  • Shugabannin Kasashen Iran Da Syria Sun Gudanar Da Tattaunawa

    Shugabannin Kasashen Iran Da Syria Sun Gudanar Da Tattaunawa

    Apr 09, 2017 06:53

    Shugaban kasar Iran Dr. Hassan Rauhani ya tuntubi shugaba Bashar Assad na kasar Syria ta wayar tarho, dangane da harin da Amurka ta kaddamar a kan kasar Syria a Juma'ar da ta gabata.

  • Sanata Rand Paul: Harin Da Trump Ya Kai Kan syria Syria Yana Tattare Da Hadari

    Sanata Rand Paul: Harin Da Trump Ya Kai Kan syria Syria Yana Tattare Da Hadari

    Apr 09, 2017 06:50

    Wani dan majalisar dattijan kasar Amurka daga jam'iyyar Republican da ke mulki a kasar, ya yi gargadi kan cewa; harin da Trump ya kaddamar a kan Syria yana tattare da babban hadari.

  • Kasar Rasha Ta Ce: Harin Da Amurka Ta Kai Kasar Siriya Taimakawa Ta'addanci ne

    Kasar Rasha Ta Ce: Harin Da Amurka Ta Kai Kasar Siriya Taimakawa Ta'addanci ne

    Apr 09, 2017 02:39

    Ministan harkokin wajen kasar Rasha ya yi kakkausar suka kan harin da kasar Amurka ta kaddamar kan kasar Siriya tare da bayyana harin a matsayin taimakawa 'yan ta'adda da suke ci gaba da kokarin rusa kasar.

  • Amurkawa Sun Yi Zanga-Zangar Kin Amincewa Da Kai Wa Kasar Syria Hari

    Amurkawa Sun Yi Zanga-Zangar Kin Amincewa Da Kai Wa Kasar Syria Hari

    Apr 08, 2017 07:37

    Dubban Amurkawa sun yi gangami da zanga-zangar yin Allawadai da ta salon siyasar ina da yaki da Donald Trump wadda ta kai shi ga kaddamar da hari a kan kasar Syria saboda dalilai na siyasa.

  • Shugaba Ruhani: Harin Amurka Ga Siriya Zai Kara Karfafa Ayyukan Ta'addanci Ne Kawai

    Shugaba Ruhani: Harin Amurka Ga Siriya Zai Kara Karfafa Ayyukan Ta'addanci Ne Kawai

    Apr 08, 2017 01:06

    Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani yayi kakkausar suka ga harin da Amurka ta kai da makamai masu linzami wani sansanin jiragen saman gwamnatin Siriya yana mai cewa harin zai kara karfafa ayyukan ta'addanci ne a yankin Gabas ta tsakiya da kuma rashin tsaro a duniya.

  • Isra'ila, Saudiyyah, Turkiya Sun Goyi Bayan Hare-Haren Amurka A Kan Kasar Syria

    Isra'ila, Saudiyyah, Turkiya Sun Goyi Bayan Hare-Haren Amurka A Kan Kasar Syria

    Apr 07, 2017 05:35

    Jim kadan bayan kai hare-haren da Amurka ta yi da makamai masu linzami guda 59 a kan kasar Syria da jijjifin safiyar yau, Isra'ila, Saudiyya, Turkiya, Birtaniya da ma sauran wasu kasashe 'yan amshin shata na Amurka, duk sun fito sun goyi bayan kai harin.

  • Rasha Ta Sanar Da Dakatar Da Duk Wani Aikin Hadin Gwiwa Tare Da Amurka A Syria

    Rasha Ta Sanar Da Dakatar Da Duk Wani Aikin Hadin Gwiwa Tare Da Amurka A Syria

    Apr 07, 2017 05:34

    Sakamakon hare-haren da Amurka ta kaddamar yau a kan kasar Syria da makamai masu linzami, Rasha ta sanar da dakatar da duk wani aiki na hadin gwiwa na soji tare da Amurka a cikin kasar ta Syria.

  • Iran Ta Yi Allah Wadai Da Harin Amurka A Syria

    Iran Ta Yi Allah Wadai Da Harin Amurka A Syria

    Apr 07, 2017 01:15

    Jamhuriya Musulinci ta Iran ta ty Allah wadai da kakkausar murya kan harin da Amuirka ta kaiwa sansanin sojin Syria a cikin daren Jiya.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS