Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

siriya

  • Amurka Ta Yi Lugudan Makami Mai Linzami A Syria

    Amurka Ta Yi Lugudan Makami Mai Linzami A Syria

    Apr 06, 2017 23:32

    Amurka ta sanar da kai wasu jerin hare-hare kan sansanin sojin saman Shayrat na Syria a cikin daren jiya Alhamis.

  • Kokarin Kasashen Yamma Na Tunzura MDD Kan Gwamnatin Syria Ya Cutura

    Kokarin Kasashen Yamma Na Tunzura MDD Kan Gwamnatin Syria Ya Cutura

    Apr 06, 2017 12:00

    Kokarin da kasashen yamma suka yi na tunzura Majalisar Dinkin Duniya (MDD) kan gwamnatin kasar Syria dangane da zargin amfani da makaman guba a kan mutanen Khan Shaikhun bai kai ga nasara ba.

  • Kokarin Kasashen Yamma Na Tunzura MDD Kan Gwamnatin Syria A Jiya Ya Ci Tura

    Kokarin Kasashen Yamma Na Tunzura MDD Kan Gwamnatin Syria A Jiya Ya Ci Tura

    Apr 06, 2017 03:27

    Kokarin da kasashen yamma suka yi na tunzura Majalisar Dinkin Dunita (MDD) kan gwamnatin kasar Syria dangane da zargin amfani da makamai masu guba a kan mutanen Khan Shaikhun bai kai ga nasara ba.

  • Sharhi: Rikicin Kasar Siriya Da Batun Amfani Da Makamai Masu Guba A Garin Idlib

    Sharhi: Rikicin Kasar Siriya Da Batun Amfani Da Makamai Masu Guba A Garin Idlib

    Apr 06, 2017 01:01

    A daidai lokacin da rikicin kasar Siriya ya shiga shekararsa ta bakwai a watan Maris din da ya gabata, a cikin 'yan kwanakin nan kasar Siriya ta sake dawowa fagen siyasar kasa da kasa sakamakon amfani da makamai masu guba ko kai hari a gurin ajiyar makamai masu guba , da aka yi a garin Idlib na kasar, inda gwamnatin Siriya take zargin 'yan ta'addan kasar, su kuwa kasashen Yammaci da Amurka suke zargin gwamnatin da amfani da wadannan makamai.

  • Kasar China Ta Jaddada Cewa Ta Hanyar Tattaunawa Ce Kawai Za A Warware Rikicin Siriya

    Kasar China Ta Jaddada Cewa Ta Hanyar Tattaunawa Ce Kawai Za A Warware Rikicin Siriya

    Apr 05, 2017 13:44

    Wakilin kasar China a Majalisar Dinkin Duniya ya jaddada cewa ta hanyar tattaunawa ce kadai za a kai ga samun nasarar warware rikicin kasar Siriya.

  • Martanin Syria Kan Zarginta Da Yin Amfani Da Sanadarai Masu Guba

    Martanin Syria Kan Zarginta Da Yin Amfani Da Sanadarai Masu Guba

    Apr 05, 2017 06:51

    Gwamnatin kasar Syria ta mayar da martani dangane da batun kai hari da makami mai guba a yankin Idlib.

  • Rasha: Makamai Masu Guba Da 'Yan Ta'adda Suka Jibge A Idlib Ne Suka Tarwatse

    Rasha: Makamai Masu Guba Da 'Yan Ta'adda Suka Jibge A Idlib Ne Suka Tarwatse

    Apr 05, 2017 06:50

    Ma'aikatar tsaron Rasha ta ce jiragen yakin Syria sun kaddamar da hari a kan wani babban rumbun ajiye makamai na 'yan ta'addan a Idlib, inda makamai masu guba da aka jibge a cikin rumbun suka tarwatse.

  • Sharhi : Tababa Kan Wanda Ya  Kai Hari Da Makami Mai Guba A Syria

    Sharhi : Tababa Kan Wanda Ya Kai Hari Da Makami Mai Guba A Syria

    Apr 05, 2017 01:30

    Duniya na ci gaba da yin Allah-wadai da amfani da makami mai guba kan fararen hula a Syria, a daidai lokacin da ake ta tababa akan kowa keda hannu akan wannan aika-aikar.

  • De Mustura:Kwamitin Tsaron MDD Zai Yi Zama Kan Kasar Siriya

    De Mustura:Kwamitin Tsaron MDD Zai Yi Zama Kan Kasar Siriya

    Apr 05, 2017 01:22

    Wakilin Musamman na MDD kan Kasar Siriya ya ce: Kwamitin tsaro zai yi zama kan harin makami mai guba da aka kai a Arewa maso yammacin Siriya.

  • Trump: Ba Za A Amince Da Harin Makami Mai Guba A Siriya Ba

    Trump: Ba Za A Amince Da Harin Makami Mai Guba A Siriya Ba

    Apr 05, 2017 01:01

    Shugaban kasar Amurka ya ce ba za a amince da Harin makami mai guba a Siriya ba, kuma Duniya ba za ta rufe ido a kan hakan ba.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS