-
Syria : Makami Mai Guba Ya Kashe Mutum 58
Apr 04, 2017 06:24Kungiyar da ke sa ido kan al'amuran kare hakkin bil adama a Syria, ta ce, an kai wani hari da makami mai guba a garin Khan Sheikhun da ke karkashin ikon 'yan tawaye.
-
MDD Ta Yi Kakkausar Suka Da Yadda Ake Jingina Ta'addanci Ga Addinin Musulunci
Mar 29, 2017 12:32Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres yayi kakkausar suka da kokarin wasa da hankulan mutane da wasu suke yi wajen jingina ayyukan ta'addanci ga addinin Musulunci.
-
Syria: Daruruwan Mayaka Sun Mika Kawukansu Ga Sojojin Gwamnati.
Mar 29, 2017 07:44Kantoman Gundumar Homs na kasar Syria, ya ce; Fiye da mayaka 500 ne su ka mika kawukansu ga sojojin kasar tare da ajiye makamansu.
-
An Bukaci Masu Fada-A-Ji Su Ceto Yarjejeniyar Tsagaita Wuta A Syria
Mar 26, 2017 01:13MDD ta bukaci kasashe masu fada-A-Ji kan rikicin kasar Syria dasu taimaka wajen ganin an mutunta yarjejeniyar tsagaita wuta a wannan kasar ta Syria.
-
Amurka za ta girke sabin makaman yaki a Siriya
Mar 22, 2017 07:56Kasar Amurka za ta tura Sojoji dubu da kuma wasu sabin makaman yaki zuwa kasar Siriya
-
Sojojin Siriya Sun Harbo Wani Jirgin 'Isra'ila' Maras Matuki A Kusa Da Golan
Mar 21, 2017 01:53Sojojin kasar Siriya sun sanar da cewa sun sami nasarar harbo wani jirgin sama mara matuki na haramtacciyar kasar Isra'ila a yankin Tuddan Golan jim kadan bayan da ya shigo cikin sararin samaniyyar kasar.
-
Rasha Za Ta Horada Mayakan Kurdawa Syria
Mar 20, 2017 13:09Dakarun Kuradwa na Syria zasu samu wani horon kan aikin soja daga kasar Rasha a wata yarjejeniya da bangarorin biyu suka cimma, kamar yadda kungiyar Kurdawa ta sanar a yau Litini.
-
An dakile kokarin kawar da Gwamnatin Siriya
Mar 20, 2017 02:01Jaridar Alkabas ta kasar Kuweit ta bayyana duk wani kokari da kawar da halartacciyar Gwamnatin Siriya da rashin cin nasara
-
Rasha Ta Kirayi Jakadan "Isra'ila" A Kasar Saboda Harin Da "Isra'ilan' Ta Kai Siriya
Mar 18, 2017 07:51Kasar Rasha ta kirayi jakadan haramtacciyar kasar Isra'ila a kasar don neman karin bayani dangane da keta hurumin kasar Siriya da jiragen yakin haramtacciyar kasar suka yi da kuma kai hare-hare wasu bangarori na kasar.
-
Jiragen Yakin Amurka Sun Kashe Mutane 42 A Wani Masallci A Syria
Mar 17, 2017 13:46Jiragen yakin Amurka sun kaddamar da wasu hare-hare a kan wani masallaci da ke a wani kauye da cikin gundumar Aleppo, inda suka kashe mutane 42 tare da jikkata wasu fiye da dari daya.