-
Sojojin Siriya Sun Fatattakin Wani Jirgin Yakin H.K. Isra'ila Da Ya Shigo Kasar
Mar 17, 2017 05:55Sojojin saman Siriya sun harba wasu makamai masu linzami kan wasu jiragen yakin haramtacciyar kasar Isra'ila da suka shigo kasar da nufin kai wasu sabbin hare-hare kan wasu yankuna na kasar Siriyan.
-
Sabon Zagayen Tattaunawar Rikicin Syria A Astana
Mar 14, 2017 13:53Yau Talata a sake komawa wani sabon zagayen tattaunawa a birnin Astana na kasar Kazakstan da nufin samar da mafita ga rikicin kasar Syria.
-
Aljeriya Ta Goyi Bayan Dawo Da Kasar Siriya Cikin Kungiyar Larabawa
Mar 14, 2017 08:50Gwamnatin Aljeriya ta bayyana goyon bayanta ga bukatar ganin an dawo da kasar Siriya cikin kungiyar hadin kan kasashen Larabawa. Ramtane Lamamra
-
Kungiyar Fateh al-Sham Ta Dauki Alhakin Kai Harin Damascus
Mar 12, 2017 12:26Kungiyar Fateh al-sham wace ta kasance tsohon reshen Al'Qaida a kasar Syria ta ce ita ce keda alhakain kai munanen hare haren da suka yi sanadin mutuwar mutane da dama a birnin Damascus na kasar Syria.
-
Syria : Mutane 60 Suka Mutu A Jerin Hare-haren Damascos
Mar 12, 2017 02:20Rahotanni daga Syria na cewa a kalla mutane 60 ne suka rasa rayukansu a jerin hare-haren ta'addancin da aka kai a birnin Damascos.
-
Sojojin Siriya Sun Yi Nasarar Kashe Gungun 'Yan Ta'adda Da Dama
Mar 11, 2017 08:34Sojojin gwamnatin Siriya sun kai hari kan wani gungun 'yan ta'adda a yankin garin Diru-Zur da ke gabashin kasar, inda suka kashe gungun 'yan ta'adda masu yawa.
-
Goyon bayan Duniya na warware rikicin siyasar kasar Siriya ta hanyar Siyasa
Mar 10, 2017 14:32Ministan harakokin wajen Masar ya bayyana cewa Duniya ta dowa daga tunanin warware rikicin kasar Siriya ta hanyan amfani da karfi.
-
Yadda Kungiyar Da'esh Ke Shan Kashi A Mosul Na Iraki
Mar 10, 2017 02:30A yayin da bayanai ke cewa jagoran kungiyar 'yan ta'adda ta Da'esh, Abou Bakr Al-Baghdadi ya tsere daga Mosul, kungiyar na ci gaba da rasa yankunan da take rikeda a wannan yankin na Mosul a Iraki.
-
Sabon Rikicin Syria Ya Raba Mutane 66,000 Da Muhallensu
Mar 05, 2017 07:49Offishin kula da ayyukan jin kai na MDD, ya fitar da wani rahoto a yau dake cewa sabon rikici a Syria ya cilastawa mutane 66,000 kaura daga muhallensu a yankin Halep.
-
An Fatataki 'Yan Ta'addan IS A Yankin Palmyra
Mar 02, 2017 07:45Hukumar dake sa ido kan al'amuran kare hakkin bil adama a Syria ta ce 'yan ta'addan Da'esh sun janye daga mafi yawancin yankin Palmyra.